DR Abubakar IMAM Old Student's Associations -Daiosa.

DR Abubakar IMAM Old Student's Associations -Daiosa. Nurur HudA

26/08/2022

Happy Juma'at kareeM to all Muslim

DAIOSA

Tanamuku fatan Alheri

18/08/2022

AslM Yan uwa Maza da mata Muna masu sanar daku cewa munada meeting ranar jumaa acikin makarantarmu
DR Abubakar IMAM (Nurul Huda)
Date 19/08/2022
Time 4:00pm
Allah yabada iKon halarta
AmeeN 🤲

16/08/2022

Domin shiga
WhatsApp Group
Na
DR ABUBAKAR IMAM
07035167278

15/08/2022

Akoda yaushe burinmu shine muga muntemaki yara Yan uwan mu.
Allah ya amshi ayyukanmu
DAN DARAJAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W

ALHMDLLH ALHMDLLH ALHMDLLH        Allah yacika mana mafarkinmu akan aikin Alheri damuketaso muyi akan daliban makarantar...
15/08/2022

ALHMDLLH ALHMDLLH ALHMDLLH

Allah yacika mana mafarkinmu akan aikin Alheri damuketaso muyi akan daliban makarantarmu, DR ABUBAKAR IMAM,
Bisa ga jagorancin gungiyau mesuna DAIOSA.
AllaH Muna Kara godiya agareka Allah yakara nana hadin Kai dai aikata dai dai aduk lokacinda mukaso mu aikata wani abu, Allah yakara daukaka gungiyarmu ta DAIOSA 🤲🤲🤲🤲

08/02/2022

Aslm Yan uwa Maza da mata
Dafatan kunacikin koshin LAFIYA
To Allah yasa AljannaH tazamo makoma a garemu🤲

29/01/2022

Pls my people
a daure ayimana inviting na friends

AlhmdllHAllah yakaramana hadin kai🤲
28/01/2022

AlhmdllH
Allah yakaramana hadin kai🤲

05/01/2022

WhatsApp group
07035167278

05/09/2021

WhatsApp group Contact
07035167278

01/07/2021

KOWA YATURO NUMBER SHI NA WHATSAPP DA SUNANSHI ZA'ASASHI A GROUP

Address

Kaduna

Telephone

+2347035167278

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR Abubakar IMAM Old Student's Associations -Daiosa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category