13/02/2026
Suleja Media Forum Members Begin Specialized Training in ICT and Investigative Journalism
Registered members of the Suleja Media Forum have commenced a specialized capacity-building training programme in computer studies, investigative journalism, and other professional journalism courses at the National Information Technology Development Agency (NITDA) Training Centre in Suleja.
The training is designed to strengthen participants’ competencies in modern media practice, with a strong focus on the effective use of digital tools, data gathering techniques, in-depth investigative research, and adherence to ethical and professional journalism standards.
Upon successful completion of the programme, NITDA will award certificates to participants. The certification is expected to enhance their professional credibility and demonstrate their competence in contemporary media practice.
This initiative represents a significant step toward building the capacity of Media Forum members to adapt to the evolving demands of the digital media landscape, while improving the accuracy, credibility, and overall quality of their reports.
— Adam Rogo
Suleja Media Watch
February 13, 2026
18/01/2026
SANARWA (Tsawaita Wa’adi)
Media Forum Academy (MFA) na sanar da jama’a cewa an tsawaita wa’adin rufe sayar da fom ɗin shiga makaranta zuwa ranar Alhamis, 06/02/2026.
Wannan tsawaitawar an yi ta ne domin bai wa ƙarin masu sha’awa damar samun fom, musamman waɗanda har yanzu ba su samu damar tuntuɓar wakilansu ba a garuruwa daban-daban.
Makarantar na bayar da kwasa-kwasai da gajerun kwasa-kwasai da aka tsara domin bai wa mahalarta ƙwarewa a fannonin kafofin watsa labarai, sadarwa, da sauran ƙwarewar zamani a tsawon shekara. A ƙarshen shekarar karatu, waɗanda s**a kammala karatun cikin nasara za su samu takardun shaidar kammala karatu da makarantar ke fitarwa a matakin central, tare da gabatar da su a taron makon Media Forum na Shekara-shekara.
Tsarin Application
Ana ci gaba da sayar da application forms a garuruwa daban-daban. Ana samun fom ɗin ta hannun wakilan Media Forum Academy a yankuna daban-daban.
Masu sha’awar shiga makarantar su ci gaba da tuntuɓar wakilan Media Forum Academy a yankunansu ko garuruwansu domin samun ƙarin bayani da sayen fom.
Farashin fom: ₦2,000
Shiga Karatu da Rijista
Hukumar makarantar ce ke da alhakin tantancewa da amincewa da bayar da gurbin karatu.
Bayan an tabbatar da shiga makaranta, duk wanda aka amince da shi zai biya kuɗin rijista na ₦3,000.
Sabon wa’adin rufe registration:
Alhamis, 06/02/2026.
Abin Lura:
Ana jan hankalin masu neman shiga makarantar da su tabbatar suna hulɗa ne da sahihan wakilan Media Forum Academy a yankunansu kafin biyan kowane irin kuɗi.
Don haka, mutane su ci gaba da tuntuɓar wakilan Media 8
05/01/2026
SANARWA
Media Forum Academy (MFA) na sanar da jama’a cewa an fara sayar da forms domin shiga makarantar a zangon karatu na farko.
Makarantar na bayar da kwasa-kwasai da gajerun kwasa-kwasai da aka tsara domin bai wa mahalarta ƙwarewa a fannonin kafofin watsa labarai, sadarwa, da sauran ƙwarewar zamani a tsawon shekara. A ƙarshen shekarar karatu, waɗanda s**a kammala karatun cikin nasara za su samu takardun shaidar kammala karatu da makarantar ke fitarwa a matakin central, tare da gabatar da su a taron makon Media Forum na Shekara-shekara.
Tsarin Application
An riga an fara sayar da application forms a garuruwa. Ana samun fom ɗin ta hannun wakilan Media Forum Academy a yankuna daban-daban.
Masu sha’awar shiga makarantar su tuntuɓi wakilan Media Forum Academy a yankunansu ko garuruwansu domin samun ƙarin bayani da sayen fom.
Farashin fom: ₦2,000
Shiga Karatu da Rijista
Hukumar makarantar ce ke da alhakin tantancewa da amincewa da bada gurbin karatu.
Bayan an tabbatar da shiga makaranta, duk wanda aka amince da shi zai biya kuɗin rijista na ₦3,000.
Za a rufe registration ranar Lahadi 18/01/2026.
Abin Lura:
Ana jan hankalin masu neman shiga makarantar da su tabbatar suna hulɗa ne da sahihan wakilan Media Forum Academy a yankunansu kafin biyan kowane irin kuɗi.
Don haka, mutane za su tuntuɓi wakilan Media Forum Academy a yankunansu:
Zaria: Fadl Magaji 07067821832
Suleja: Adam Rogo +234 703 078 3072
Katsina: Muhsin Jamilu 0813 053 2320
Yola: Abdulkarim Ɗahiru 08062538342
Kano: Mubarak Bala Adam
0813 334 3235
Lafiya: Musa Surajo
0803 390 2211
Shinkafi: Falalu +234 813 733 2222
Funtuwa: Hussain Yero +234 806 550 4388
Kebbi: Abdulnasir Nepawa +234 803 678 3357
Jigawa: Bn Aliyu Guri +234 703 651 7420
Kaduna: Muhammad Abubakar Loddo +234 706 543 7898
Mina: Ammar Alhasan 08146185977
Bauchi: Alhaji Lawal K/Madaki 07039645856
Lagos: Haris Ahmad +234 703 916 6693
Potiskum: Shamsuddeen Idriss Shariff
0706 320 2921
Nguru: Zahraddeen Nguru 09048482774
Gashuwa: Mustafa Bukatar +234 806 403 6976
Damaturu: Mahdi Aminu +234 703 702 6944
Taraba: Umar Hasan Gololo +234 803 069 3615
Saminaka: Nasiru Abdulmalik +234 806 766 6867
Daura: Abubakar Abdu 08139494590
Sokoto: Abubakar Bado 08060744885
Ilela: Nasiru Shehu 08162336306
Yola: Abdulkarim +234 806 253 8342
Zuru: Mikailu Abdulkadir 08063461558
Zamfara: Falalu Hassan Shinkafi. 08137332222
Jos: Ibrahim Mu'azam +234 903 230 8836
Wanda ba su ga contact ɗin garinsu ba, za su iya tuntubar Malam Ibrahim El-Tafsir kan lamba kamar haka: +234 907 626 4088.
Sa Hannu
Mujahid Ibrahim
A madadin Media Forum Academy