GONI Ashiru Assufii NGURU

GONI Ashiru Assufii NGURU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GONI Ashiru Assufii NGURU, Education Website, Abuja, Kaduna.

25/09/2021

Darasun Gwani Ali rijiyar zaki kano

Khadimatul qur'anSyd Ummu-hani Niass
23/09/2021

Khadimatul qur'an

Syd Ummu-hani Niass

15/09/2021

G. M. Sadis Nguru

15/09/2021

AL-QUR'ANI
!
Shine littafin ALLAH mafi girma wanda ya saukar shi ga annabin mu
muhammad sallalahu alaihi wasallam, shine littafin da yake dauke da
wani salo na gajiyar da duk wani makhluqi, wajen karanta shi. Rubuta
shi, haddace shi, fassara shi, da duk wani abu da yake nuna sanin sa.
Abin da ya fara sauka a cikin sa shine: fadin ALLAH swt IQRA'A.
Sannan ayar da ta fara sauka a garin madina ita ce: WAILUL LILMUDAFFIFEEN.
Ayar da ta sauka a karshe cikin sa ita ce: WATTAQU YAUMAN
TURJA'UN
sannan Shine littafi mafi girman daraja da falala a cikin dukkanin
littatafan duniya,
Shine littafi mafi saukin karatu wanda yake dauke da shafi sama da dari
shida 600 kuma ake haddace shi,
Yana dauke da sura dari da goma sha hudu 114,
Sannan yana da Ayoyi dubu shida da dari biyu da goma sha hudu 6214, a bisa riwayar imam warshu
Karanta shi lada,
Jinshi lada,
Aiki dashi lada,
A wajen ramadan ana baiwa wanda ya karanta harafi dayan cikin sa
lada goma 10, a cikin watan ramadan ana bada lada dari 100 ga wanda
ya karanta harafi dayan cikin sa, ALLAH ya kara mana yi domin shi Ameen.

15/09/2021
15/09/2021

Address

Abuja
Kaduna
27112021

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GONI Ashiru Assufii NGURU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share