Ibrahim Shehu Giwa

Call Directions Contact the school

Ibrahim Shehu Giwa Ameer, Mssn Kaduna Area Council/
State Secretary, FAG JIBWIS Kaduna State/
C.E.O Shehu Giwa Academy
(1)

19/09/2026
Mun waye garee, duk alkhairin mutum, duk nagartan sa, randa duk yai abinda kai be maka ba, ko bai wa wasu dadi ba, se mu...
28/08/2026

Mun waye garee, duk alkhairin mutum, duk nagartan sa, randa duk yai abinda kai be maka ba, ko bai wa wasu dadi ba, se mu manta da duk alkhairan sa gaba daya, mu fadi abinda muke so a kan sa. Mu ce ni dama Mutumin nan ai kallon sa kawai nake yi, ban yarda da shi ba, ba don Allah yake abin sa ba, akwai wadanda s**a siye shi.

Wanda a baya an cika duniya da yabon sa, kuma ko Allah be tsaida mizanin sa ba na adalci, se akan auna kyawawa da munana, wanda hakan ke nuna ba wanda be kuskure.

Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu.

Address

Alkali Street
Kaduna

Telephone

+2347088888374

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Shehu Giwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ibrahim Shehu Giwa:

Shortcuts

Share

Category