Dalibi Umar A.rashid
Faidhat islamic school T.V
إن العلم بالتعليم، والعلم يعلى ولا يعلى عليهFAIDHATIL ISLAM KATARI
12/12/2023
Alhamdulillah 👏
02/06/2023
Da Dumi dumi
Alhamdulillah
Insha Allahu zamu dawo aiki bada jimawa ba
__________________________________
Sannan muna neman ma'aikata a wannan gidan jarida tamu ga duk mai sha'awar aiki damu muna jiran saqonsa amma fa bazamu fara biyan albashi ba sai mutum ya cika watanni shida da fara aikin
Muh'd Shamsuddeen CEO
17/12/2022
Mungode Allah yabar zumunci 👏
Alhamdulillah 👏
Daura Auren shugaban wannan kafa tamu kenan DG Muhammad Shamsuddeen Abdullahi
_________________________
12/12/2022
Da Dumi Duminsa
Amadadin DG na wannan gidan na qasa baki daya da sauran ma'aikatansa muna gayyatar kowa da kowa zuwa ɗaurin aurensa
wa'yanda kuma sukeda uzuri muna buqatar addu'ar su
👇👆
_________
Ibrahim MD
Majlisin goron sallah
..........................................................
Shabbabu Foundation
DEBORA KINYI HASARA 23/05/2022
Mummunan makomar Debora da masu goyon bayanta Acikin Musulmai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Katari Kachia
Kaduna