19/06/2024
SANARWA!!! SANARWA!! SANARWA!
Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasati Wal Abhaath Zaria Najeriya.
Taken : Karatun Hadeethi da Aiki dashi shine zaman lafiya ga Musulmi.
Wannan Daurar kyautace ga Daliban Ili mi. Kuma Akwai Ijazah ga Duk Mahalarta.
Wannan Cibiyar Hadeethi mai suna a sama na Farin cikin Gayyatar AL ummar Musulmi gaba daya Maza da Mata Musamman Malaman Addinin Musulunci da Limamai Na Zaria da kewaye zuwa Gagarumin Karatun Littafin WASIYYATUBNI QUDAMA DA KITAABUL ETIQAAD a Matsayin Goran Sallah Ga Dalibanmu Na Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath da kuma Sauran Daliban Ilimi Na Zaria da kewaye. Wanda zai Gudana kamar Haka :
Kwanan wata : 15 Ga watan ZUL HIJJAH 1445 Hijriyyah Daidai da 21 Ga watan June 2024. Inshaa ALLAAH
Ranakun Karatun :
Juma'ah, Asabar, Lahadi. (Ranar Juma'ah Bayan Sallar Juma'ah Zuwa Yamma Inshaa ALLAAH ).
0816 092 3611, 08141783103, 08067419085, 08066181378
Lokacin Karatun :
Karfe Biyu na Ranan Juma'ah zuwa Biyar na Yamma.
Karfe Tara na safe zuwa Hudu na yamma a Ranakun Asabar da Lahadi. Inshaa ALLAAH.
Kuɗin Littafi : A Tuntuɓi Lambobin da muka sanya
Mai Gabatarwa :
Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria. Hafizahullaah
Sanarwa : Kwamitin Daura da Muhadarori Karkashin Daarul Hadeethis Salafiyyah Liddiraasaati Wal Abhaath Zaria.
Wannan Daurar kyautace ga Daliban Ili mi. Kuma Akwai Ijazah ga Duk Mahalarta.