Abduljalil YM

Abduljalil YM

Share

Assalamu Alaikum Welcome to Abduljalil's Page - Explore insights from Islamic scholars. Join us on a journey to deepen knowledge and skills.

Follow, Like and share to support our mission! https://ajymedia.simdif.com

10/04/2026

Waazi kasar turai.

Sheik Abdullahi Bala
Sheik Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe
Prof Mansur Isah Yelwa

09/04/2026

Alhamdulillah, yau na samu bakuncin Sheikh Abubakar Waziri wanda ya kawo mini ziyara har gida, yayin da yake cikin ziyararsa daga Jihar Gombe zuwa nan Kaduna.

Mun yi hira mai amfani, kuma an ƙara mana ilimi da fa’ida.

Malam ɗin ya kammala karatunsa a Jami’ar Madina, inda ya yi karatu a fannin Hadisin Manzon Allah ﷺ. Ga Page nashi nayi tagging ku bibiya domin samun fa'idoji daban daban.

Hakika irin waɗannan ziyara na ƙara ɗaure zumunci da kuma ƙarfafa haɗin kai a tsakaninmu.

Allah Ya ƙara mana ilimi mai anfani, Ya ɗaure zumuncinmu, Ya saka da alheri.

Abduljalil YM

09/04/2026

Mutane 3 da Allah yafi fushi dasu a lahira.

Sheik Abdulrazaq Yahya Haifan

05/04/2026

Gauraye sunyi yawa cikin daliban malamai 🤣

Daga Alaramma ya zama surukin Malam Gurutum—hakika wannan babban abin farin ciki ne da ke ƙara ƙarfafa alaƙa ta alheri da zumunci.

An sanya ranar auren Alaramma Zaharadeen, ɗaya daga cikin alarammomin Malam Gurutum, tare da ‘yar Sheikh Gurutum, wanda za a gudanar ranar Juma’a, 10th April, 2026.

Wannan haɗin aure ya nuna muhimmancin kyautata alaƙa tsakanin malamai da ɗalibansu, tare da gina zumunci mai ɗorewa a tsakanin iyalai. Hakika abin koyi ne ga sauran malamai—su kula da ɗalibansu masu tarbiyya, domin irin waɗannan haɗin na ƙara ɗaukaka al’umma.

Mu ma ɗalibai, ba za mu tsaya a baya ba 😄 za mu ci gaba da dubawa cikin ‘ya’yan malamai mu nema mu yi wuff da su!

Muna roƙon Allah Ya sanya wannan aure mai albarka ne, Ya haɗa zukatansu da alheri, Ya ba su zaman lafiya da zuriyar ƙwarai.

Abduljalil YM

03/04/2026

Alhamdulillah😍, jikin Malam da sauƙi sosai.
Muna roƙo a goge hotun da ke zagayawa kamar yadda muka goge namu. Mun lura mun gane kuskure ne yin hakan. Don Allah duk wanda ya yi posting ɗin hoton Malam, shi ma ya taimaka ya goge. Shi kanshi hoton da ake yadawa, Malam bai ma san an ɗauka ba; don kuwa da an san haka, ba za a bari a yada shi ba ma.

Sannan bayanin da muka samu cewa jikin ya tsananta ba haka bane. Kafa ce kawai ke damunsa, kuma ba wani matsanancin ciwo bane.

Ku ƙara masa addu’a, hakan abu ne mai kyau.

Allah Ya ƙara wa Malam lafiya, ya kuma haɗa mu baki ɗaya a cikin alheri.

Sheik Abdulrazaq Yahya Haifan

Abduljalil YM

01/04/2026

Idan kuka hadu da manzon Allah S.A.W ya zakayi?

Sheik Dr Aminu Ibrahim Daurawa

31/03/2026

Mace da namiji waye yafi karfin sha’awa?

Sheik Abdulrazaq Yahya Haifan

30/03/2026

Shekarun Baya tun kafin malam ya fara furfura, Allahu akbar.

Sheik Abdulrazaq Yahya Haifan tare da Alaramma Nasiru Gwandu.

29/03/2026

Laille Prof Pantami yayi kokari, ni kuma na yarda malam Nasiru El-Rufai Bawan Allah ne mutumin kirki sosai.

29/03/2026

Nasihar Sheikh Pantami a maƙabarta ya ƙara nuna mana muhimmancin samun wasu daga cikin masu addini a fagen siyasa.

Daga Sheik Umar Shehu Zaria

Me zaku ce?

26/03/2026

Muhammadur Rasullah

Sheik Idris Yunus

26/03/2026

Na samu halarta Wajan Kaddamar Da Littafin Sheik Abubakar Gumi.

Manyan Malamai duk suna nan.

Sheik Dr Abdullah Balalau
Sheik Dr Muhammad Kabir Haruna Gombe
Sheik Dr Suleiman, Limamin Sultan Bello, Kaduna State
Sheik Dr Ibrahim Jalo Jalingo
Sheik Yusuf Sambo Rigachikum
Alaramma Nasiru Gwandu
Alaramma Ahmad Suleiman Kano
Sheik Dr Ahmad Gumi
Senator Abdulazizi Yari
Governors

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Kaduna