14/07/2023
*_YIN SALLAMAH DAYA (1 RAK) ACIKIN SALLAH)_*
Assalamu Alaikum WaRahmaTullah barka da warhaka anyi sallah lfy "MALM wani malami ne yake cewa wai a cikin salla in anzo yin sallama *__ASSALAMU ALAIKUM?* kawai? Za'a ce''ba a cewa *'''ASSALAMU ALAIKUM* *WARAHMATULLAH'''''* _ko_ ' *''''WABARKATUHU*' yake cewa bai inganta ba daga *MANZO* _S.A.W_ _BA_, itama wannan tabangaren *DAMA* akeyi yace ba'ayi ta _HAGU_ yace hagun akwai ~```aljani~ yaa ingancin maganar *MALAM* __________MALM A GASKYA MALAMAN *SUNNAH* BA CKA GANINSU A KAUYUKA BA SUNA *DA, AWA* BA MU ANAN NIGER IN KAGA _MALAMI_ TO TA DARIKACE KO TIJJANIYA KO KADIRIYA'DASS
*_AMSA_*
Wa'alaikumussalam Warahmatullahi Wabarakatuh wannan malamin daya fadi wannan magana acikin maganarsa akwai son zuciya wanda kuma halakane, Allah ya tsaremu,
Sai dai yin sallamah guda daya (1 Rak) ya halatta acikin sallamah kamar yadda yazo acikin Littafin Abdul-Ganiyyu Al-Maqdasy acikin Sunan nashi Juz'i na 1 shafi na 243 da Al-Imam Addabarany acikin Littafin Al-Ausad Juz'i na 2 shafi na 32 Sheikh Muhammad Nasirud-Deen Al-Albany R.h ya kawo acikin Littafin Irwa'ul-Ghalil karkashin Hadisi na 327 cewa ya tabbata Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yana yin sallamah guda daya,
Amma dai aikin da Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yafi yi, shine sallamah guda biyu kamar yanda mafiya yawan hadisai s**a nuna, yana yin sallamah daya a bangaren damarshi sai kuma yayi ta biyu a bangaren hagunshi, (S.A.W)
Don haka yin riko da abinda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yafi yi shine abinda yafi falala in shaa Allahu, cewa wai hagun akwai aljani, wannan magana karyace ba gaskiya bane, ka duba Sifatus-Salah na Albany shafi na 163-164 da Ibn Othaimin R.h shafi na 159-160 Allah ne mafi sani
Game da da'awa kuma muna Addu'a Allah ya kareku daga sharrin dan bidi'a a duk inda yake ya hadaku da wanda zasu nuna maku tsan-tsar hanyar Allah wajen koyi da Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a g