Lim's family care academy kaduna

Lim's family care academy kaduna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lim's family care academy kaduna, Lokoja road, Kaduna.

04/12/2025
11/11/2025
ƳANCI A MUSULUNCIGabatarwa:Alhamdulillāh, muna gode wa Allah Maɗaukaki, Mai bayar da ni’ima da ƴanci. Tsira da amincin A...
11/11/2025

ƳANCI A MUSULUNCI

Gabatarwa:

Alhamdulillāh, muna gode wa Allah Maɗaukaki, Mai bayar da ni’ima da ƴanci.

Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon rahama, Muhammadu (Sallallāhu Alaihi Wasallam), wanda ya zo da saƙon ’yantar da ɗan Adam daga duhun zalunci zuwa hasken gaskiya.

Ma’anar Ƴanci:

Ƴanci yana nufin samun cikakkiyar rayuwa bisa dokar Allah, ba karya doka ba.

A Musulunci, ƴanci ba ya nufin ka yi abin da kake so ba tare da iyaka ba; ƴanci na gaskiya shi ne bin dokar Allah cikin natsuwa da tsoronSa.

Ƴanci a Musulunci baya nufin karya dokar Allah, ko shiga haƙƙin mutane, ko cutar da kai. Amma Musulmi yana da ’yancin magana da bayyana gaskiya matuƙar bai wuce ƙa’ida ba.

Rabe-raben Ƴanci a Musulunci:

1. Ƴancin Magana (Freedom of Speech)

Shi ne damar mutum ya faɗi gaskiya ko ra’ayinsa ba tare da tsoro ko takura daga wani ba, matuƙar bai karya doka ko yaɗa ƙarya ba.

> Manzon Allah (SAW) ya ce: “Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar ƙarshe, to ya faɗi alheri ko ya yi shiru.”

2. Ƴancin Addini (Freedom of religion)

Wato, ba a tilasta wa mutum shiga addini ko fita daga gare shi.

A Musulunci ana amfani da hujja da hikima wajen kiran mutane zuwa ga gaskiya, ba da nuna ƙarfi ko barazana ba.

3. Ƴancin Siyasa (Political Freedom)

Musulunci yana ba mutane damar su zaɓi shugabanni nagari, su yi shawara da gaskiya, ba tare da tsoro ko tursasawa ba.

Ƴanci na siyasa yana nufin mutum ya bayyana ra’ayinsa bisa gaskiya da adalci, ba tare da cin zarafi ko yaɗa fitina ba.

4. Ƴancin Zamantakewa (Social Freedom)

Mutum yana da ’yancin rayuwa cikin mutunci da girmamawa ya zaɓi abokai, sana’a, da aure bisa doka da ladabi.

Musulunci ya haramta zaluntar mutane ko cin mutuncinsu da sunan ƴanci.

5. Ƴancin Tattalin Arziki (Economic Freedom)
Musulmi yana da ’yanci ya mallaki dukiya, ya yi kasuwanci, ya kafa masana’antu, da sarrafa abin da yake da shi cikin halas, ba tare da riba, sata, ko cin haram ba.

6. Ƴancin Ƙasa (National Freedom)

11/11/2025
Knowledge is speaking but wisdom listens
11/11/2025

Knowledge is speaking but wisdom listens

Address

Lokoja Road
Kaduna

Telephone

+2348030845640

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lim's family care academy kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Lim's family care academy kaduna:

Shortcuts

Share