Mata ga satar amsa akan maza ...!
SIR SHEIKH ALBANIY ZARIA
Ihyaussunnah Foundation Magume Zaria
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ihyaussunnah Foundation Magume Zaria, College & University, Shehu idrees Street magume zaria, Kaduna.
BISMILLAH
Addu’a da fatan alkhairi daga bakin Malam Abdulrazzaq Haruna (Malam Husaini Tau’am) zuwa ga ɗalibansa da s**a haddace Al-Qur’ani Mai Girma a ƙarƙashin jagorancinsa.
Ubangiji Allah Ya sanya albarka a cikin wannan aiki, Ya karɓi ƙoƙarinsa, Ya kuma saka masa da mafi alherin sakamako.
Ameen.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeezah. Fatimah Shu'aib.
Allah Ya sanya albarka.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeeza. Sadiyyah Sh*ttu.
Allah Ya sanya albarka.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeezah Lubabatu Saleh.
Allah Ya sanya albarka.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeezah Sumayya Sh*ttu
Allah Ya sanya albarka.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeezah. Khadijah Bashir.
Allah Ya sanya albarka.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeezah. Bilkisu Sh*ttu.
Allah Ya sanya albarka.
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeez Aliyu Yusha'u.
Allah Ya sanya albarka.
ALHAMDULILLAH
Karatun khatmah (haddar ƙarshe) cikin Suratul Anfāl daga aya ta 73 zuwa 75, daga bakin Hāfeez Umar Aminu.
Allah Ya sanya albarka.
BISMILLAH
Assalamu alaikum wa rahmatullah.
Cibiyar Ihya’us Sunnah, bangaren Tahfeez (Hadda), ta gudanar da taron khatmah ga dalibanta guda takwas (8), wadanda Allah Ya yi wa baiwar haddace Al-Qur’ani mai girma.
Daliban sun kammala haddarsu ne a karkashin jagorancin Malam Abdulrazzak Haruna (Hussaini Tau’am), yayin da babban Malaminmu, Shaikh Aliyu Abdulhamid, ya jagoranci taron baki daya.
Daliban sun hada da:
Umar Aminu
Aliyu Yusha’u
Sadiyyah Sh*tu
Bilkisu Sh*tu
Sumayya Sh*tu
Khadijah Bashir
Lubabatu Saleh
Fatima Shu'aib
Muna rokon Ubangiji Allah Ya sanya musu albarka cikin haddarsu, Ya ba su ikon tabbata a kan aiki da abin da s**a haddace, Ya sanya Al-Qur’ani ya zamo mai ceto a gare su, Ya kuma sanya wa Malaman su albarka, sannan Ya baiwa ‘yan baya ikon haddacewa da aiki da shi.
Assalamu alaikum wa rahmatullah.
Jazakumullahu khairan.
TARON KHATMAH
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Shehu Idrees Street Magume Zaria
Kaduna