20/10/2021
Assalamualaikum warahmatullahi wabarakaatuhu.yan uwana musulmai musamman daliban ilmi Ina yiwa kawunanmu wasiyya da muji tsoron Allah mukyautata niyyarmu akan dukkan wani abu dazamu aikatashi kada mu aikata wani aiki Dan mufarantawa wani ko mubamawani haushi mustaya mu gyara ayyukammu Dan kanada ilimi wancan bashida shi bawai dabararkabacee kadaina kallan wani abanza daga qarshe muji tsoron Allah.wassalamu alaikum