M. GARBA TSAFE

M. GARBA TSAFE Computer business centrer for child development technology bein white to all

30/08/2025

DA DUMI-DUMI: Pantami Ya Biya Kuɗin Rajistar Ɗaliban Jihar Gombe a Jami’ar BUK

Farfesa Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya) ya sake yin abin yabo wajen tallafa wa harkar ilimi, inda ya biya kuɗin rajistar dukkan ɗaliban Jihar Gombe da ke karatu a Jami’ar Bayero Kano (BUK).

Lamarin ya biyo bayan rubutun wani matashi a dandalin X (Twitter) da ya bayyana ƙalubalen da ɗaliban ke fuskanta wajen biyan kuɗin rajista. Pantami ya gaggauta amsa kiran tare da ɗaukar nauyin kuɗin gaba ɗaya.

Shugaban ƙungiyar ɗaliban Gombe a BUK (BUK-GOSSA), Muhammad Al Amin Abdulkadir, ya tabbatar da biyan kuɗaɗen a shafinsa na Facebook, yana mai yabawa wannan gagarumin taimako da ya rage wa iyaye da ɗalibai nauyi.

30/08/2025
We appreciate your kindness JININ SAMBO
30/08/2025

We appreciate your kindness
JININ SAMBO

DAN GARBA DON GASKIYA AKA SANKA
30/08/2025

DAN GARBA DON GASKIYA AKA SANKA

BABANMU MAGANIN KUKANMUALLAH KAYIMUNA JAGORA ALLAH KASA MUGAMA DA DANIYA LAFIYA
15/07/2025

BABANMU MAGANIN KUKANMU
ALLAH KAYIMUNA JAGORA
ALLAH KASA MUGAMA DA DANIYA LAFIYA

02/11/2024

Address

Chafe Of Nigeria
Kaduna South
CHAFE,07036607376

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M. GARBA TSAFE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to M. GARBA TSAFE:

Share

Category