03/05/2025
masjid Muhammad Nasir kabala road sabon gari kaduna
Islamic propagation
03/05/2025
Alhamdulilah yau ne aka rufe tafsir na shekarar 1445/2024.
Muna godiya ga Allah (swt) daya nuna mana wannan lokaci. Allah muke roko da ya karba mana ibadun mu. Allah ya sakawa Mallam da aljannah. Muna godiya ga dukkan masu bibiyan mu ta shafikan mu na sadarwa. Allah ya karba mana ibadun mu.
RAMADAN TAFSIR 1445
RANA TA 26
SURATUL HAJJ
Assalamu alaikum
This is our new Page on Facebook. Almost all members of the previous Page are added. This will make an easy access to the Page and makes it available to everyone.
Assalamu alaikum
Wannan shi ne sabon shafin mu na Facebook. Kusan duk masu bibiyan mu na wanncan shafin na cikin sabon. Anyi haka ne domin mutane su samu daman shiga shafin ba tare da turo request ba.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Ce2 Ruma Road SABON Gari Kaduna
Kaduna South
1234