Mustapha Ahmad Umar

Mustapha Ahmad Umar تعلم فإن العلم زين لأهله، وفضل وعنوان لكل المحامد.

04/10/2026

📖 RIƘO DA ALƘUR’ANI DA SUNNAH BISA FAHIMTAR MAGABATA BA TSANANI BA NE. 🕌

⚖️ TSANANI SHI NE WUCE IYAKOKIN DA SHARI’A TA GINDAYA, KAMAR YADDA SAKACI YAKE BARIN ABIN DA SHARI’A TA WAJABTA.

📚 MA’AUNIN DA YA KAMATA A KOMA GARE SHI SHI NE BIN ALƘUR’ANI DA SUNNAH BISA FAHIMTAR SALAF, AMMA BA TSANANI A BIN SUNNAH. 🌿

14/10/2025
29/09/2025

KARATUN LITTAFIN:
الدرة المضية في عقد أهل فرقة المرضية (العقيدة السفارينية)

DARASI NA 49

28/09/2025

MAJLISIN QUR'ANI
LITTAFIN: التسهيل لعلوم التنزيل (ابن جزي)
DARASI NA 5

17/07/2025

Amsa Tambaya gameda cewa Allah subhanallah wata'ala yana yafe Haƙƙen Bayi dake Tsakaninsu idan Basu yafema Junansu ba? ko baya yafewa har sai sun yafewa Junansu?

Sheikh Alqasim Umar Jibril Abu Shubail Hafizahullah.

14/10/2024

BAYANI NA ILIMI AKAN HUKUNCIN AMFANI DA TAZBAHA (CHARBI)

Daga Cikin Abinda Karatun Ya Ƙunsa:

1- Asalin Charbi.

2- Hadisai da ake Jinginawa zuwa ga Annabi Sallalahu alaihi wa sallam,Akan Charbi.

3- A'asaru da Ake Jinginawa zuwa ga Sahabbai da Sauran Magabata, Akan Amfani da Charbi.

4- Maganganun Malamai Akan Amfani da Charbi.

5- Fahimtar Sheikh Alqasim Umar Jibril, Hafizahullah Akan Amfani da Charbi.

Daga bakin: Sheikh Alqasim Umar Jibril Hotoro Hafizahullah.

بسم الله الرحمن الرحيمالحمد لله والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم."I'M OFFICIALLY A MECHATRONICS ENG...
05/10/2024

بسم الله الرحمن الرحيم
الحمد لله والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم.

"I'M OFFICIALLY A MECHATRONICS ENGINEER!!!

I'm overjoyed to share that I've successfully graduated and been inducted as a member of the Nigeria Society of Engineers (NSE)!

Years of hard work, dedication, and perseverance have paid off. I'm grateful for the journey, the lessons learned, and the amazing people who supported me along the way.

02/08/2024

Gaskia tsantsanta

18/07/2024

Yahudawa da Nasara sunfi 'yan shin'a.

18/07/2024

Tattaunawa akan Aqeedan Shia.

Address

Kaduna South

Telephone

+2347032967013

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapha Ahmad Umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Mustapha Ahmad Umar:

Shortcuts

Share

Category