01/08/2022
Jan hankali akan O.T.P
MEANS ONE TIME PASSWORD 🔑
wasu lambobine da zaka karbi bakuncinsune a layinka da kake karbar Sako na banki, kar wani ya kira woka yace wai daga bankinka yake kiranka, banki baya taba Kiran customer ya bukaci wasu lambobi daga gareshi, duk Wanda yai Maka haka macucine karka saurareshi. Akiyaye