Dan Alhaji Hausa.Ng

Dan Alhaji Hausa.Ng

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Alhaji Hausa.Ng, College & University, dan alhaji, Kaduna South.

29/03/2026

Ka bawa Kowa amana, amma banda mai tallata APC.
✍️

28/03/2026

Duk mai jin maganar iyayensa ba zai zabi APC ba, sai dai idan da iyayen ake kashe kasa sai mu taru mu tsine musu gabadaya.

28/03/2026

ABIN TAKAICI

Kamar yadda wani bawan Allah Ya fada

'Yan siyasa sun tura 'ya'yan su karatu kasashen waje, sun nema wa 'ya'yansu aiki a CBN, NNPC da NCC, kai kuma DABBA🫏 sun dauraka a motar Golf zuwa Abuja taron National Convention babu gurin kwana

Ya kamata mutanen mu ku waye, ku dena bari 'yan siyasar Demokaradiyya suna bautar daku kamar dabbobi

Allah Ya sauwake

28/03/2026

Dan Allah Waye Yake Da Hoton Hon Yahaya Jingir A Wurin National Convention??

28/03/2026

Ko Ya Cancanci Wannan Sarauta?

28/03/2026

Allah ya dauki ransa kafin zabe idan zai zama masifa da bala’i ga Nigeria!

28/03/2026

(Kar a manta dai)
👇
Tinubu ya sami litar man fetur a N185,
A ranar farko ya mai da ita N540, Yanzu kuma ta koma N1,400. 🧐🤔

28/03/2026

Bambancin dan wùta da mai tallata APC mutuwa ce

Inji KY Tebo

30/12/2025

Gwamnan Kano zai tsige mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam

30/12/2025

Jarumar Kannywood Fatima Hamza P.A Izzarso

Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna South?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Dan Alhaji
Kaduna South