Nadwa Union of Schools

Nadwa Union of Schools School

Muna mika sakon godiya da ban gajiya zuwa ga daukacin jama'an musulmi zuwa wajen taron walimar saukar alqurani wacce tag...
08/08/2026

Muna mika sakon godiya da ban gajiya zuwa ga daukacin jama'an musulmi zuwa wajen taron walimar saukar alqurani wacce tagabata a makon data wuce

Assalāmu Alaikum wa Rahmatullāhi wa Barakātuh.The Management and Staff of Nadwatul Islamiyya, Barnawa Kaduna, cordially ...
20/07/2026

Assalāmu Alaikum wa Rahmatullāhi wa Barakātuh.

The Management and Staff of Nadwatul Islamiyya, Barnawa Kaduna, cordially invite you to the Qur'anic Graduation Ceremony.

📅 Date: Saturday, 1st August 2026
🕘 Time: 9:00 AM
📍 Venue: Kadwel International School, BB 16 & 17 Uganda Road, Barnawa New Extension, Kaduna South, Kaduna State
Come and celebrate this beautiful milestone as we honour our graduating students. Your presence and prayers will be highly appreciated.

We look forward to welcoming you.

Muna barar adduar ku kusanya malaminmu kuma babanmu acikin adduo'inku na wannan ranaku masu albarka
29/05/2026

Muna barar adduar ku kusanya malaminmu kuma babanmu acikin adduo'inku na wannan ranaku masu albarka

A ranar alhamis din da ta gabata aka kulle Musabaqar da aka fara a bangaren Tahfiz na wannan makaranta, inda maluma da d...
06/01/2026

A ranar alhamis din da ta gabata aka kulle Musabaqar da aka fara a bangaren Tahfiz na wannan makaranta, inda maluma da dama daga bangarori daban daban s**a samu damar halarta tare da gabatar da "Certificate of Participation" ga dalubai da s**a fafata a wannan Musabaqar.

Haka kuma an gabatar da kyaututtuka ga dalubai da s**a yi hazaka a dukkan matakai domin shajja'a su akan tilawar Alkur'ani mai girma da nasihohi akan aiki da abinda suke hadda cewa na ayoyin Allah mai Hikima.

Allah ya sanya albarka.

📸 SAS

A yau ne aka kammala Musabaƙar shekara-shekera da aka saba shiryawa ɗalubai a bangaren Tahfiz na wannan makaranta. Musab...
27/12/2025

A yau ne aka kammala Musabaƙar shekara-shekera da aka saba shiryawa ɗalubai a bangaren Tahfiz na wannan makaranta. Musabaƙar ta gudana ne karkashin jagorancin Malam Usman Ibrahim tare da Mal Nuruddeen Ibrahim, inda ɗalubai daga matakai daban-daban s**a fafata.

Allah muke roƙo ya sanya albarka acikin karatun, ya ƙara musu ikhlasi da hazaƙa.

Amin

21/05/2025

Big shout out to my newest top fans! Sa'adatu Mustapha

Heartfelt congratulations to the Tahfeez Session Female Graduates.Your dedication, perseverance, and devotion to memoriz...
21/04/2025

Heartfelt congratulations to the Tahfeez Session Female Graduates.

Your dedication, perseverance, and devotion to memorizing the Quran are truly inspiring. May your achievement bring you joy, pride, and blessings. You've set an excellent example for others. May Allah bless your efforts and guide you in applying the Quran's teachings in your lives.

20/04/2025

Assalamu alaikum .

We would like to extend our heartfelt thanks and appreciation to all of you who honored us with your presence at the graduation ceremony of Al-Nadwa Islamic School. Your presence is a badge of honor for us, and we hope you enjoyed the various programs. Thank you for your support and interest in the future of our students.

Ibrahim Tayyib .

18/04/2025

Address

No 5 Zambia Road, By Dankwari Close Barnawa
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nadwa Union of Schools posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category