Abull abbas

Abull abbas

Share

Katsina ta dikko dakin kara

Photos from Mu San Sirrin Android's post 17/08/2022
14/08/2022

YADDA ZAKA SAMU SAMA DA #10,000 TA CHIPPER CASH
Assalamu alaikum Jama'a barkan mu da wannan lokaci k**ar yadda muka Saba kawo muku update to yau ma munzo muku da sabon update
Shin ka taba samun kudi ta Dalilin wayar ka ta Android ?πŸ˜„ In amsar itace aa to tabbas an bar ka a baya 😁
Kamar yadda kuka sani yanzu Muna zamani ne Wanda da wayar ka ta Android zaka ke samun kudi kana zaman ka 🀳 ba tare da Bata lokaci ba ku biyo mu a wannan post din ka karanta daga farko har karshe duk da wassu basa son karatu me tsayi

Don Allah ka tsaya ka karanta bayanin nan yadda yake, ka fahimta sosai kafin ka fara aiwatar wa.
Shi wannan CHIPPER CASH APP de k**ar yadda wassu s**a sani ba sabon Wallet Bank app bane Yana nan k**ar Microfinance Bank ne shima Wanda sun jima suna running a Nigeria sunyi offering referral program a baya sun Bada #500, #600 to yanzu #1000 suke bayarwa ga duk Wanda yayi register dasu πŸ˜„
Da farko abunda zaka yi shine ka tabbatar wayarka tana bude Google Play Store, idan tana budewa sai ka danna wannan link dinda ke kasa gashi :-

πŸ‘‡
https://chipper.cash/invite/FQAHJ

Bayan ka danna kai tsaye zai kaika zuwa Google Play store dinka, bayan ya bude zai nuna maka wani application mai suna "CHIPPER CASH" Sai kayi download Ι—insa.

Bayan kayi download Ι—insa sai ka bude shi, zaka ga inda aka sa "CREATE A FREE ACCOUNT" a kula akwai email da Kuma phone number to se a Zabi phone number ayi creat dashi sai ka danna shi, zasu ce maka kasa "lambar Waya" sai kasa nan take zasu tura maka da sakon wasu numbobi guda 6, sai kayi copy'n su kasa zaka ga ya wuce mataki na gaba.

Zasu ce kasa

First Name:
Da
Last Name:

Amma ka tabbata first name da last Name dinda zaka sanya yazo dai-dai dana jikin BVN dinka idan ba haka ba to kayi aikin banza, domin akwai inda za'a bukaci dakasa BVN.

Mataki na gaba zasu ce kasa ranar haihuwarka "Date Of Birth" shima ka tabbata ka sanyashi dai-dai dana jikin BVN dinka idan ya saba to ba zai yi ba koka gama registered.

A mataki na gaba zasu ce ka zabi "Category" sai ka zaΙ“i "MY BUSINESS" ka danna next zai wuce da kai mataki na gaba, zasu ce kasa sunan garin ka, kawai sai kasa sunan jahar ka, Kano ko Kaduna, ko Katsina, zaka ga suna yen wurare daban daban ya bayyana sai ka zabi Ι—aya wadanda yayi k**a ko yayi daidai da Garinku.

Da zaran ka danna zaka ga sun nuna maka Postal Code na inda ka zaba, idan ba na Garinku bane sai ka goge kasa na garin ku, zaka iya barin shi a haka domin ba dole ne sai ka sanya dai-dai ba.

Mataki na gaba Zasu ce ka zaΙ“i Kasar ka "Nationality" Sai ka zabi Nigeria, Sai Jahar ka, sai ka danna "Next" zasu ce ka saka "PIN" guda 4 numbobin sirri, sai ka sanya wadanda baza ka manta ba, idan kasa da farko zasu bace, sai ka sake maimaita su zasu ce maka setin pin dinka yayi.

Da zaran ka gama zasu ce maka Kadan jira suna kan samar da account dinka, idan yayi zaka ga ya bude.

Ka duba ka zakaga inda akasa ''Earn'' saika shiga, sannan sannan ka sake shiga inda aka sanya''Enter referral code'' bayan ka shiga sai ka sa wannan code din.

πŸ‘‡
FQAHJ

Sannan ka Danna ''Enter'' shikenan sai ka koma Home.

YANZU SAURA YIN VERIFY

ka duba sama bangaren hannun ka na dama zakaga profile saika shiga sannan kayi can kasa, zakaga wani waje da akasa ''Verify your Account'' sai ka shiga sannan kasa BVN dinka sannan ka Danna ''Next'' zai kawoka inda zaka dauki hoton fuskarka.

Bayan ka gama verify successful, to sai ka dan jira suyi verified.

Bayan sun gama yin verified, sannan ka sake dubawa profile dinka zasu baka account number sai kayi transaction na N1000 zuwa chipper cash account din sannan ka cire abinka.
In Kuma baka da #1000 ka shiga group namu zamu tura Maka don ka samu #1000 se ka dawo mana da abun mu duk da akwai macuta Wanda basa dawo dashi πŸ€¦β€β™‚οΈ se aji tsoron Allah a dawo dashi please
Sake komawa Home sannan ka ka duba kasa bangaren hannunka na dama zakaga inda aka rubuta "Card" sai ka shiga sannan ka danna "Freeze Card" anan take zasu baka Card Number

Bayan ka gama sai ka jira nan da 24hrs zasu baka Welcome Bonus din ₦1,000, amma dole sai kayi funding din ₦1,000 tukun zasu baka Welcome Bonus.
Sannan duk ko wane mutum 1 da kayi invite yayi register ta kasan ka zasu baka #1000 Shima su bashi #1000 kaga ta haka ne zaka Tara sama da #10,000 a Rana
Yadda zaka samu referral code naka shine ka shiga inda aka rubuta EARN zaka ga SHARE YOUR REFERRAL CODE se ka shiga kayi sharing nashi a Whatsapp ko a friends naka suma suyi register ka duba a karshen link din akwai wassu code guda 5 an rubuta su da manyan harrufa to sune referral code naka
Allah yasa an gane

NOTE: kasani idan bakayi amfani wannan referral code din ba >>FQAHJ>> to ba zasu baka Welcome Bonus ba.

Domin Karin bayani se ka shiga wannan group din πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
https://chat.whatsapp.com/LqM2SkoD7CjHKvV1578KnX

Mun gode
✍🏻MU SAN SIRRIN ANDROID

15/06/2022
Want your school to be the top-listed School/college in Kaduna South?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kaduna South
KATSINACITY