30/09/2022
Matasa a tashi a nemi Sana,a zaman banza ba namu bane ba. Company dinmu na MDI business world tayi collaborating da Al-annur installers initiative domin koyarda matasa sana'ar solar installation, satellite dish dakuma CCTV installation. Zamu koyar na tsawon wata daya zakuma mu yaye mu bada certificate me dauke da seal din engineering dakuma CAC registration. Wannan damace ga dukkan matasa domin su dogara da kansu sukuma wuce zanan majalisa. Kudin form 1000, kudin registration 10,000. Zamu bayarda dish din da za,a amfani dashi,polo shirt,crest vest,manual da dukkan sauran kayan aiki.
Domin yin register ko neman Karin bayani ku tuntubemu ta 09039755741.