Kamal hasboy dan hausa musical studio kaduna
New hausaboy
yaro mai zamani dik mai son sabbin wakokin hausa yabiyoni
inaji kamar gobe zanyi kudi
20/04/2021
Kwanan nan za mu dira yankin Arewa, kusaurare mu - Kunyar mayakan IPOB, ESN - Premium Times Hausa Yankin Kudu maso Gabas, sun kirkiro wata kungiya mai suna ESN, wanda ake zargi da bi bin rugagen fulani suna babbakewa wai su tattara su fice musu daga yanki.
19/04/2021
Dakatarwar 'watanni 3' da aka yi wa Sanata Kwankwaso ya jawo rikici, PDP ta fito, ta yi magana PDP ta ruguza dakatarwar da ‘Yan taware su ka yi wa tsohon Gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso. PDP ta cear yanzu Sanata Kwankwaso cikakken ‘Dan jam’iyya ne.
18/04/2021
PDP ta matsawa Buhari Lamba kan ya Sallami ministan Sadarwa Sheikh Pantami Shugaban jam'iƴyar Hamaya ta PDP, ya ce yakamata Pantami ya ajiye aikinsa saboda zargin da ake masa, idan kuma yaƙi to ya kamata shugaba Buhari ya sallame shi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kaduna South
Kaduna South