28/12/2025
1. Category na 6 (Izu 4) ya koma izu 5 da Tajwid
2. An ƙara riwaya ɗaya a category na 2 (Izu 60 riwayaat) sun zamo riwaya 6: Qaloon, Warsh, Doory abu Amr, Soosy, Hafs, Khalaf an Hamza.
3. Category na farko (Izu 60 Tafsir):
I. Haddan izu 60 cikakke da riwaya ɗaya
II. Tambayar Tajwid.
III. Tafsirin Juzu'i 3 (Izu 6) daga Fatiha (zuwa لن تنالوا البر) wanda sun ƙunshi: kalimaat, sharhi, asbabun nuzul, awjuhul qira'at, tambayar li'irabi, balaga da sauran su.
IV. Haddan Shaɗibiyya da sharhi daga farko zuwa babin Idgamul Kabir.
V. Tambayar fiqhu cikin littafin Akhdari daga muƙaddima zuwa babi na 5.
VI. Rubutu.
~Ahmad Muhammad Gambo~✍️