Nigeria sai dai Allah. Ba Talakan ba ba mai Kudin ba Shuwagabannin ba. Gyara sai Allah. Allah gyara mana
Tambayoyi AKAN Shuwagabannin Nigeria?
The purpose of this Group it to enlight Nigerians about what is going in our country
Sai Baba Muhammad Buhari 2019 insha Allah
If Allah make Buhari for wining the Election, what did you do? Cry, Happy, or you will thanks Allah for making him as our President?
14/03/2015
Ni dai A'a. Kaifa kefa?
25/01/2015
YAJE GIDAN SARKIN KANO YAYI MUBAYA WACCE BAZATA AMFANESA BA
06/01/2015
Wai banda wawa mara hankali waye zaice muzabi GEJ a 2010 Sai dai kash yayi ragon azanci aiba fada abaki bane amma tunda sunasonsa aiba wani abu bane sai yafito Campaign a AREWACIN kasar kaga daga nan injikinsa yafadamishi yajanye Rashin kunyarsa Idan kuma mune jikinmu yafamana sai mu hakura amma meye shawararku?
24/11/2014
YA ALLAH MUN ROKEKA BI'ASMA IKAL HUSNA DAKA BAWA YAN MAJALISAN KASARNAN IKON CIRE WANNAN WAWA GOBE GOBENNAN
Yan majalisun Nigeria sunata cewa zasu Impeaching din amma abu dai k**ar wasa har iyanzu anata kashe mutane akasar nan to sai yaushe zakuyi maganinsa. To ALLAH ka kawo mana zaman lafiya akasarmu baki daya
Banda waye zai ce asake Badluck 2015 Duk wanda kaga ya fada haka To basai kasha wahala ba wajen binciken ba
WANDA BAI KARANTA BA ANBARSHI ABAYA
Allah sarki abin mamaki wancan watan da ya huce shugaban kasarna da yan majalisunsa s**a tabbatarwa mutanen kasar dacewa za'a tsagyata wuta,To duk mai hankali yak**ata yasan cewa sunyi hakanne badan komai ba sai dan Allah yana tona musu asiri wajen sayo MAKAMAI da aka k**a jirgin Shugaban CAN sunje sayo MAKAMAI tundaga nan kasakejin cewa Yan Boko Haram sunsake kai hari wani gu ko wani Bomb yasake tashi? sai s**a wayance da cewa za'a tsagyata wuta tsanin Sojin kasarnan da yan Kungiyar Boko Haram, To ya kai dan uwa wannan jeka ka dawo da'ake mana nacewa yan Kungiyar MUSULMAI ne yak**ata musan cewa bawata Boko Haram sa BADLUCK JORNA SHEGE DASHI DA WASU LA'ANTATTUN YAN AREWA KAFIRAI AZZALUMAI. ALLAH MUNA ROQONKA BI ASMA'IKAL HUSNA WA SIFATIKAL ULA KAMANA MAGANINSU KAFINMA 2015 KA GAMAMANA DASU
آمين ثم آمين
Allah muna roqonka bi asma'ikal husna kakara tona asirin duk wani wanda yake da hannu akan ta'addancin da akeyi akasarnana musammamma a arewacin kasarnan ka hanasu zaman lafiya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Jos