Jibwis Nigeria Jingir Plateau State online.

Jibwis Nigeria Jingir Plateau State online. An Islamic page that preach about Islam.

Munyi sallar juma a lafiya da sallar idi da fatan allah ya karba mana.
20/03/2026

Munyi sallar juma a lafiya da sallar idi da fatan allah ya karba mana.

Hotuna Sallar Idi Fitr 1447/2026 kenan daga garin Jengre plateau state wanda Imam Ubaidullah Bin Idris Jingre yagabatar ...
20/03/2026

Hotuna Sallar Idi Fitr 1447/2026 kenan daga garin Jengre plateau state wanda Imam Ubaidullah Bin Idris Jingre yagabatar muna Addu'ar ALLAH ya ansamana ibadun da muka gabatar yasa muna cikin yantatun bayi. Amin

20/03/2026

Live streaming of Umar A. Hudu

INNALILAHI WANNA ILAIHI RAJI'UNYan uwa muna masu neman addu'oinku bisa wannan jarabawan da Allah yayiwa babban Alaramman...
19/03/2026

INNALILAHI WANNA ILAIHI RAJI'UN
Yan uwa muna masu neman addu'oinku bisa wannan jarabawan da Allah yayiwa babban Alaramman mu Alaramman Ahmad Sulaiman Kano yayi hatsari kuma yanzu haka yana Asibiti.
muna Addu'ar Allah yabashi lafiya yasa kaffarane. Amin

12/03/2026

ALLAH YASA MUNADA RABO

11/03/2026

ALLAH KASA MUNA DAGA CIKIN MASU RABAUTA, A WANNAN GOMAN KARSHEN AMIN.

ALLAHU AKBAR JIYA BA YAUBA SHEIK IBRAHIM BAWA MAI SHINKAFA TARE DA SHUGABA SHEIK  ABDULLABHI BALA LAUMalam Abdullahi Bal...
28/02/2026

ALLAHU AKBAR JIYA BA YAUBA SHEIK IBRAHIM BAWA MAI SHINKAFA TARE DA SHUGABA SHEIK ABDULLABHI BALA LAU

Malam Abdullahi Bala Lau na daga cikin manyan ɗaliban sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa daya karantar dasu yana zuwa gaban malam ya biya mai karatu yana maimaitawa har ya koma yana karanta mai tambayoyi a yayin gabatar da tafsirin azumin Ramadan a garin Yola har takai ga Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa shine silar komawar malam Bala Lau garin

A wani tattaunawa da aka yi da shugaban izalalar a 1999 lokacin ta'aziyar rasuwar sheik Ibrahim Bawa Mai Shinkafa yana cewa "Zan iya cewa ina ɗaya daga cikin almajiran malam na farko farko, malam Ibrahim Bawa ne sanadiyar farkon komawana garin Yola duk mutumin da yake ya sanni a Yola babu wanda ya sanni ba wanda ya nunawa mutane matsayina sai malam Ibrahim Bawa Mai Shinkafa, bazan manta da wannan ba domin naje Yola babu wanda ya sanni a cikin garin Yola inada yan uwa da komai amma zuwansa tafsiri sai ya zamanto masaukinsa da aka saukeshi tare dashi muke kwana tare dashi muke tashi sai ya zamanto nine mai karantamai tambayoyi."

Allah ya jiƙan sheik ya ƙarawa rayuwar shugaba albarka

24/02/2026

Ya allah ka KAREMU DAGA SHARIN masu Shari.

Assalamu Alaikum WarahmatullahƳan uwa musulmi ka mai buƙatar group na WhatsApp tafsiran bana 2025, na malaman sunnah sai...
15/02/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Ƴan uwa musulmi ka mai buƙatar group na WhatsApp tafsiran bana 2025, na malaman sunnah sai ya shiga ta hanyar Link kamar su

* Ash Sheikh Ahmad tijjani guruntum Hafizahullah
* Ash Sheikh Lawan Abubakar Triumph Hafizahullah
* Ash Sheikh khamis Al misri Kaduna Hafixahullah
* Ash Sheikh Prof. Isah Ali pantami Hafizahullah
* Ash Sheikh Kabiru Haruna Gombe Hafixahullah
* Ash Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan Hafizahullah
* Ash Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Hafixahullah
*Ass Muhammad Sani Umar Rijiyarlemu
*Sheikh Muhammad Bin Uthman
*Sheikh Lawan Abubakar Shuaibu Triumph
*Sheikh Aaminu ibrahim daurawa
*Sheikh Ahmad Tijjani Soja
*Sheikh Hamza Bin Ishaq
*Sheikh Dr Muhammad Gaili Musa Shariff
*Sheikh Muhammad Nasir Yahya
*Sheikh Jamilu Abubakar
*Sheikh Abdulmuddalib Muhammad Auwal Gusau
*Muhammad Auwal Adam Albani Zariya Rahimahullah
*Sheikh Jafar Mahmud Adam Rahimahullah
*Sheikh Yahya Usman Haifan Hafizahullah
*Prof Abdullahi Salah Usman Pakistan
*Sheikh Yakubu Musa Yakubu

Da sauran su.
In Shaa Allah 🤲

WhatsApp:-https://chat.whatsapp.com/JQCtWJDtPja1oF1X0Cdpi9?mode=gi_t

Telegram:-https://t.me/haskensunna

*ANGUDANAR DA TARON AURAR DA YARA MATA MARAYU* JIBWIS ta aurar da yara mata Marayu Su Talatin *(30) Goma (10) Daga Cikin...
04/02/2026

*ANGUDANAR DA TARON AURAR DA YARA MATA MARAYU*

JIBWIS ta aurar da yara mata Marayu Su Talatin *(30) Goma (10) Daga Cikin Su Mahaddata QUR'ANI Ne!*

Ƙarƙashin Ƙungiyar IZALA ta Reshen Babban Birnin Tarayya Abuja, Bisa kulawar
Shugaban Kugiyar marayun shine *(Alh.Abdullahi Abdulmalik Diggi)* Wanda Shugaban Ƙungiyar IZALA Ta Ƙasa
*SHEIKH DR. IMAM ABDULLAHI BALA LAU* Ke Jagoranta a Masallacin Umar bn Khaɗɗab Dake Utako Berger, Abuja Najeriya.
ALLAH ya Saka da alkairi yasa gidaje zamansu NE amin.

Hotuna: Hotunan gudanar da sallar janazan Dottijo Marigayi Sheikh Habibu Yahaya Ƙaura. Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdull...
21/01/2026

Hotuna: Hotunan gudanar da sallar janazan Dottijo Marigayi Sheikh Habibu Yahaya Ƙaura. Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau shi ya jagoranci sallar janazar, tare da halartan Manyan Malamai da wasu daga cikin shugabannin al’umma da dubun dubatan mutane, anan masallacin Helkwatar ƙungiyar dake unguwar utako a birnin Abuja.

Luna fatan Allah ya gafarta masa yasa Aljannah ce makoma agareshi
Amin

Jibwis Nigeria

Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji‘ūnShugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta Ƙasa, Sheik...
21/01/2026

Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji‘ūn

Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta Ƙasa, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau,
yana sanar da dukkan ‘yan uwa Musulmi da mambobin Kungiyar JIBWIS rasuwar:

Sheikh Habibu Yahaya Kaura
Shugaban Working Committee na Kungiyar JIBWIS ta Ƙasa, wanda Allah Maɗaukakin Sarki ya karɓi rayuwarshi bayan jinya da yayi fama da ita.

Za a gabatar da Sallar Jana’iza da misalin karfe 4:30 na yamma, a Hedikwatar Kungiyar JIBWIS,
Utako Bega Junction, Abuja.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki da Ya jiƙan marigayin, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, kuma Ya ba iyalansa, ‘yan uwa da al’ummar Musulmi haƙuri da juriyar wannan babban rashi.

JIBWIS NIGERIA

Address

Maiwada Street Jengre
Jos

Telephone

+2348069541354

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nigeria Jingir Plateau State online. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category