26/04/2025
A madadin Sunnah Private School Zinariya branch, ina mika sakon ta'aziyya zuwa ga iyalai, yan'uwa, hukumar makarantar Sunnah Unguwar rimi da abokai na rasuwar jajirtaccen staff, Mal. Usman Muhammad (Mal. Shehu). Allah Ya gafarta mishi da rahama Ua dayyaba zuri'ar da ya bari. Amin