Fatimah baby

Fatimah baby

Share

AOL

09/07/2022

Idan ya baki ki karba
Wannan ai kyautatawane
Amma yiwa saurayi abinci wannan hurumin iyayene

Profile pictures 31/08/2021

(YEDDA MAMACI ZAI GANE SHI MATACCE NE)

INNALILAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN***

mamaci bazai gane shi matacce bane a karon farko saboda abun zaimasa kamar a mafarkine zaiga yana kuka yana shure_shure yana kai da komowa har yakai ga anamishi wanka a kuma daukeshi izuwa magabarta duk zairinka ganin abun kamar a mafarkine

πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯

Duk dai baiyarda cewa zaizamto gawa ba
Don abun zai masa kamar a mafarkine .
Sai bayan anbinneshi yanaji anacewa kutura kasa ta bangarennan, ganan baiji kasa ba kukawo jikakken kasa, ta bangarennan A wannan lokacin zai ringa cewa mutane me kuke kokarin yineπŸ˜₯

________******______

Bayan kowa yabar magabarta anbarshi shi kadai a cikin kasa turbaya sai Allah yasa a dawo masa da ransa yabude idanunsa yafarka a cikin matattuπŸ˜₯😣😣

SUBUHANNALLAH!!!!!

Daga lokacin zai fara murna yafarka daga mummunan mafarki!!!

A Wannan lokacin sai yagodewa Allah
Yayi yunkurin mikewa saiyaji ansuturtashi an daddamkeshi da wata riga marar hannu ba aljihu ba wuya saiyafra mamaki ta tambaya a karon farko

A ina nake haka !?? Inane nan? Bako wutar lantarki ba AC ba fanka anmin dubulvul da tabo ta kowace bangare

Menakeyi ananπŸ˜₯??

To a nanne zai ankara lallai cewa yana cikin kasa ne Subhanallah!!!!
Yakuma tabbatar cewa lallai yanzu ba mafarki bane mutuwace ta gaskiya

A wannan lokacin zaiyi wani sauti mai karan gaske Yana kiran yan uwansa kamar yadda yakeyi anan duniya😫😫😫
Idan yana neman dauki idan yana bukatar dauki

Zairinka cewa

___sahabi
___Nasiru
___aminu
__aisha

😭😭😭😭😭😭😭😭😭

Zaiji ba mai amsa masa to daganan zaisoma fahimta cewa allah ne kadai zai agaza masa to a lokacin zaidinga fada Astagfirullah !!

Allahh natuba ka agaza mani kaji kaina

Yana furta haka a cikin tsoro mai tsanani😭

*
Idan mutumin kirki ne a lokacin malaiku biiyu zasu bayyana a gareshi_ cikin kaykkawan fuska sai su tallafeshi s**e kwantarda hankalinka daga nan zaisoma samun kyakkayawan agaji

😑😑😑😑😑

Idan kuma mutumin banza ne shima malaiku zasu bayyana a garshi cikin mummunan fuska da tsoro

Su fara jibgarsa

Subhannallah

YA ALLAH MUNUTUBA KAYAFEMANA KURAKURANMU KAJIKAN IYAYENMu

KASA MUCIKA DA IMANI KAYI FOLLOW NA WANNAN PAGE DOMIN YA RASULULLAH πŸ™

DUN ALLAH DAN UWA KATURA KODA GROUP 10 DOMIN YAN UWA SU AMFANA DON SOYAYYARKA DA FIYAYYEN HALITTA
S A W πŸ™πŸ™πŸ™

FISAbilillah

Abba Yabour✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Jos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Jos

Telephone

Website

Address


Jos