Al-Ihsan Islamic Youth Forum jos South plateau Nigeria

Al-Ihsan Islamic Youth Forum  jos South plateau Nigeria

Share

the organization name Al ihsan was founded in 2015

the organization name Al ihsan was founded in 2015 in Nigeria is an Islamic organization that helps they children that their Fathers died by the time the are young

09/09/2023

05/06/2021

AL-ITQAN CHARITY FOUNDATION

Kungiya ce wacce aka kafata Dan taimakon marayu gaji yayyu da mabu Kata.

Sannan Yana daga cikin aikin kungiyar wayar da kan matasa Dan su kaucewa wata mummunan dabi ar da zai kaisu izuwa ga cutar da kansu ko makusantan su misali kamar shaye shaye, fiyade, daba, dadai sauran su..

Yana daga cikn aikin kungiyar sharya taruka lokaci bayan lokaci Dan fadakar da Al ummar gari.

Sannan Yana daga cikin aikin kungiyar koyar da sana'oin hannu ga matasa Dan kaucewa zaman kashe wando

Wannan kungiyar tana Maraba da dukkan masu Sha awar shiga kungiyar a ko Ina suke a fadin kadar nan.

Gamasu Sha awar shiga zaku iya tuntubarmu ta wannan numbar 07069191545 Kira ko WhatsApp ko a shafinmu na Facebook Mai suna AL ITQAN CHARITY FOUNDATION.

09/12/2020

AL-ITQAN CHARITY FOUNDATION

Tana gayyatar Yan uwa musulmai walimar daya daga cikin members dinta Ummi aiman yahya.

MALAMI MASU WA AZI

1. SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI RESHEN MAI ADIKO IMAM DAHIR IBRAHIM DAHIR MAI ADIKO

2. SHUGABAN MAJALISAN MALAMAI KUMA UBA JAGORA NA KUNGIYAR JIBWIS NIGERIA RESHEN JIHAR PLATEAU SHIEKH KHALID USMAN KHALID JOS

Rana : jumma ah

Wajen walimar: Masallacin hadaka tsakanin JIBWIS H/Q JOS da JIBWIS NIGERIA na garin Mai adiko Rayfield Jos South plateau state

Lokaci : karfe 4:00 na yamma

Sannan BAYAN sallar magriba SHIEKH KHALID USMAN KHALID JOS zai gabatar da karatu na musamman ga matasa a masallacin insha Allah.

Allah ya bada ikon halarta amin

*Domin samun duk kan karatukan Shiekh Khalid Usman Khalid Jos audios da videos Ku kasance damu ta wadannan kafofin sadarwa kamar haka*

*Telegram Channel*
https://t.me/shiekhKhalidUsmanKhalidJos

*Darulfikr*
https://darulfikr.com

*page*
https://www.facebook.com/Shiekh-Khalid-Usman-Khalid-Jos-730181960369221/

KU CHIGABA DA BIYOMU DON TAMBAYOYI KO NEMAN KARIN BAYANI
UA SHAFINMU NA WATSAPP tawannan link din
๐Ÿช€ https://chat.whatsapp.com/KrWk2lAY6bo0UfZQg6l1Re

Koku yi magana ta wannan numbar 07069191545

Sanarwa ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
UMAR IDRIS BIN JAURO
a madadin kungiya

Photos from Mai-Adiko Media Team's post 31/10/2020
30/06/2020

ูˆูู‚ ุงู„ู„ู‡ ู‚ู„ูˆุจู†ุง ู…ู† ุงู„ู†ูุงู‚ ูˆุฃู…ูŠู†ุง ุงู„ุตุฏู‚ ููŠ ูƒู„ ุดูŠุก
ุงู„ุชูŠ ู†ู‚ูˆู„ู‡ุง ูˆู†ูุนู„ู‡ุง.
ุฃู…ูŠู†.

02/08/2019

MAGANIN RAGE TUNBI/TEBA.

UPDATED.

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu ina yiwa yan uwa musulmi murnar zagayowar wannan rana mai Albarka ta juma'a Allah ya Sada Mu da Alkhairin daje cikin ta.

A yau zamuyi bayanin kan yadda zaa rage tunbi/teba a cikin sati daya kacal.kuma insha Allah duk wanda yayi amfani da wannan fa'ida insha Allah zai ga sakamako mai kyau.

ABINDA ZAA NEMA.

1. Zuma
2. Khaltuffa (Apple cider vinegar)
3. Lemon tsami
4. Ruwan zafi

ZADDA ZAA HADA.

Da fatko zaa samu ruwan zafi kofi daya sai asa lemon tsami Chokali 2 khaltuffa chokali 1 Zuma chokali 2 sai a juya asha kafin a karya,kullum haka zaai har tsawon sati 1.

GARGADI!!!

Mai fama da Ulcer bana shawartar sa da yayi amfani da wannan.

Domin karin bayani 08137482786

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

LIKE AND SHARE

31/07/2019

* (Salah)*

*Question: What is the shar'i ruling concerning a person who misses a four-rak'ah prayer then goes on a journey and a person who misses it while traveling then returns to his town before making up for it?*

*Answer:*
Whoever misses a four-rak'ah prayer while traveling is to make up for it when he returns to his town as two rak'ahs. If however a person misses a four-rak'ah prayer while residing in his town then travels and wants to make up for it on his journey, he is to perform it as four rak'ahs, and it is not permissible for him to shorten it. This is because, in either case, he is to make up for the prayer in question by performing it as it was to be performed when he missed it: if it was to be performed as four rak'ahs then he is to make up for it as four rak'ahs, and if it was to be performed as two, he is to make up for it as two.

*And, Allah knows best.*
-------------------------------------

*Source: ุณุคุงู„ ูˆุฌูˆุงุจ ููŠ ุงู„ูู‚ู‡*

Photos from Al-Ihsan Islamic Youth Forum  jos South plateau Nigeria's post 05/07/2019

Al ihsan Islamic youth forum at dadin kowa today

05/07/2019

MAGANIN CIWON SIKILA FISABILILLAHI.

Ka samo ganyen Ogu (wata ciyawa ce dake fitowa a yankin kudancin Nigeria) da kuma ganyen Zogale. Ka hadasu waje guda. (Amma Ogu din yafi yawa).

Sai kayi blending dinsu (wato markadawa) gaba daya ka tacesu ka zuba akofi. Sannan ka samu garin Habbah cokali biyu ka dafashi da ruwa kofi guda.

Idan ya tafasa ka sauke ka taceshi. Idan yayi sanyi sai ka hada da wancan ruwan Markaden ganyen, Ka gauraya da zuma ka rika bata cokali uku safe da yamma.

Ka ajiyeshi a Fridge. Washegari ma zaโ€™a iya amfani dashi. Amma kar ya wuce ranar.

Haka zaโ€™a ci gaba da yin wannan haโ€™din har a samu waraka in sha Allah.

WALLAHU Aโ€™ALAM.

WANNAN PHOTON DA KUKE GANI SHINE GANYEN UGO.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu alaihi Wasallama salati.

LIKE AND SHARE.

15/06/2019

Who is imam Mahdi and what are his characters.

ALHAMDULILLAH, let's remind ourselves of the story of imam mahdi.
Imam mahdi will be the one that will come before Jesus a.s and he will lead the Muslims during his time.
The messenger of Allah s.a.w. talked about him and said he will come from the tribe of quraysh.
Imam mahdi will Also be generous person.
When imam mahdi comes, that is when the dajjal will appear.
This dajjal was prophesized by all prophet that is the Antichrist.
He has a deformed face and the word kaafir is written on his forehead.

Imam mahdi will gather all the Muslims and lead them to baytul maqdis where they will wait for the ascension of isa a.s.

Imam mahdi when about to lead the Muslims for prayer will see isa a.s. and he will say to him,
You are isa a.s and you have to lead the prayer.

Imam mahdi mission is only to guide the Muslims until the coming of isa a.s.
When isa a.s comes, his mission ends.

And his coming is another sign of the day of judgement.
May Allah guides us and protects us from the dajjal. Amin

Want your school to be the top-listed School/college in Jos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Jos

Category

Address


Jos South
Jos