Narkuta Izala Online Tv

Narkuta Izala Online Tv This page is for preaching

01/05/2026
14/03/2026

Yau 15 ga watan RAMADAN ankaddamar da gidauniyar marayu a reshen Narkuta karkashin jagoranci shugaban majalisar malamai Ustaz

Abdullahi Muhammad Salihu
Narkuta Izala Online Tv Tijjani Tj Hamza

17/02/2026

Arammah Abdulrahman Ahmed

17/02/2026

Falalar Azumin Watan Ramadan...

Daga bakin Aramma Abdulrahman Ahmad

Narkuta Izala Online Tv Tijjani Tj Hamza

09/02/2026

Unity, peace and progress

09/02/2026

Jiya Lahadi aka kammala taron Seminer na kungiyar Jamma'atu Izatil Bidi'a Wa Ikamatus Sunnah NHQ JOS, anan jahar Plateau.

Yantawar Narkuta Izala Online Tv tare da National Aramma akan mahimmanci Seminar da kuma darasi da ake dauka yayin gudanar da Seminar.

Masha Allah.

Tijjani Tj Hamza

04/02/2026

MUHADARA PART 1.

Daga bakin Imam Auwal Abdullahi Isa Rahamahullah.

Reshen Narkuta cikin garin Narkuta a jahar Plateau.

01/02/2026

Masha Allah Izalatil Bidi'a Wa Ikamatus Sunnah Reshen Narkuta, sun biyawa shugaban majalisar Malamai na reshen Narkuta domin yaje ya karo ilimi kuma ya kammala karatun nasa, ya na ta, bayyana jawabin Godiya ga yan majalisar sa na reshen Narkuta.

Ustaz Abdullahi Muhammad Salihu.

Narkuta Izala Online Tv

28/03/2025

Tambaya, Addu'o i tare da amsa.
Daga bakin Shugaban Majalisar Malamai reshen Narkuta USTAZ ABDULLAHI MUHAMMAD SALIHU NARKUTA HAFIZAHULLAH.

and Publicity Narkuta Izala Online Tv

Address

Jos

Telephone

08064924960

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Narkuta Izala Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Narkuta Izala Online Tv:

Shortcuts

Share

Category