12/10/2022
Allah ya tabbatar damu a hanyar Shugaba S.A.W
Assalamu alaikum
Allah ya tabbatar damu a hanyar Shugaba S.A.W
Muhammadu Rasulullahi S.A.W
Muso Annabi Muhammadu Rasulullahi S. A.W, Shine mafita a Duniya da Lahira. Shi akebi asamu komai a rasa shi Arasa komai.( S.A.W)
06/04/2022
Allah yabamu lafiya da zama lafiya, Yan uwa muguji Wasa da ibadah, muyi duk mai yiwuwa wajen tsarkake niyar mu.
16/10/2021
انا بخير الحمد لله