03/04/2022
Hukumar shige da fice ta Najeriya ta dasa kyamarori a wurare 84 na kan iyakokin Najeriya don hana aikata ayyukan ta’addanci. Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ce nan ba da jimawa ba za a makalawa wasu wurare 84 da ke kan iyaka a Najeriya na’urorin sa ido kan iyakokin kasarnan don duba al’amuran ‘yan ci-rani …
02/04/2022
29/03/2022