Mufti Abbas Hussaini Magaji
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mufti Abbas Hussaini Magaji, College & University, Jos.
Don't blame someone for been poor. Do not blame someone for been ugly. None of all that is his choice. However, one is only blamed for having poor habits and ugly speeches.
Wannan hadisin da wasu mutum uku s**a shiga kogo, ya rufe da su ya tuna min da wata rana ina karatu a masallaci, nake cewa mutum baze ce ya Allah ka bani don Annabi ba. Saboda aikin annabi nashi ne, idan ko kanaso ka roki Allah, ka je kayi aiki na gari, kayi tawassali da shi, irin yadda mutanennan s**ayi. Kuma babu wani sahabi da ya taba cewa Allah ya bashi don aikin annabi. Se wani mutumi ya kalubalanceni akan naje na karo bincike. Washegari, na taho Mausu'atul ahkan wal fatawa shar'iyya, da sharhin Alkaba'ir, da majmu'ul fatawa, da tafsirin sa'adi, da kashfusshubhat, da kitabul tauhid, na tabbatar ma jama'a cewa maganar haka take. Bai ce qala ba, ya wuce ya fita. Wannan hadisi yana koyarda darasi dayawa. A nan zaka gane girman hakkin iyaye. Ko mutuwa kayi rabon gadon matarka 1/8 zata samu, mahaifiya da mahaifi kuwa 1/3 ne ko 1/6. kowanne yafi na matar. Tabbas, wasu malaman suna ganin ciyarda mata yafi girma, amma ba ittifaki akai. Kuma babu inda manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam) ya fadi hakan.
In salat
Saying the tasbih in ruku',the tasbih of sujud, the zikr in between two sittings, and the takbir throughout, is Wajib.
So leaving it intentionally, means the salat is invalid. Leaving it due to forgetfulness, there is need of 2 sujud of sahw.
Imam Ahmad says
It is wajib to say the takbir in starting salat, in ruku' in sujud & while rising.
The prophet (peace to him) used to stay quite for few seconds in 3 places in salat: Before beginning Fatiha, After Fatiha, and Before Ruku'
It is a recommended act.
23/09/2024
https://youtu.be/WzhHuBxEvJc?si=uhDLssYqr5OuiTcI
Tafsir 040 of glorious Qur'an سورة البقرة chapter 2 verse 113 by M***i Abbas Argument between Jews & christians
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Jos