26/10/2022
Usmaniyya College for Arabic& Islamic Education
na farin cikin gayyatan Al-umma Musulmai masoya fiyayyan halittah zuwa maulidi Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam, wanda za'ayi k**ar haka:
Usmaniyya high Islamic section Demsawo Jimeta
/October2022 (01 Rabi'ul sani 1444)
: 9:00-2:00pm
Allah yabada ikon zuwa, Amin