Malam Sunnah Zallah

Malam Sunnah Zallah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Sunnah Zallah, Educational Research Center, Jimeta.

02/10/2025
02/10/2025

Tauhidi

Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan page an bude shi domin ilmantarwa, faɗakarwa da tunatar da juna kan addininmu mai...
20/09/2025

Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan page an bude shi domin ilmantarwa, faɗakarwa da tunatar da juna kan addininmu mai daraja. Allah Ya saka da alheri ga duk wanda ya biyo mu. maluman Sunnah 🥰🤝👌

13/02/2024

Yawan ambaton Allah shike kawo nitsowa a zuciya Mai Imani 🧏🧏🧏

Abinda yake daukaka Mutum a wajen Allah SWT, shine IKHLASI. Abinda yake daukaka Mutum wajen mutane, shine TAWADI'U (kank...
30/07/2023

Abinda yake daukaka Mutum a wajen Allah SWT, shine IKHLASI. Abinda yake daukaka Mutum wajen mutane, shine TAWADI'U (kankan da Kai) Idan kana da girman Kai, ko taqama ko fankama ko nuna Isa,mutane sai suji basa sonka. Sheikh Aminu daurawa.

Address

Jimeta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Sunnah Zallah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share