Fakhruddeen Islamiyya Jambutu J/Yola

Fakhruddeen Islamiyya Jambutu J/Yola Assam'u wadda'a

HAPPY MAULUD 2026Ubangiji Allah Ya Barmu da Manzo Allah Allah Yanuna mana Wata Shekara
25/08/2026

HAPPY MAULUD 2026

Ubangiji Allah Ya Barmu da Manzo Allah
Allah Yanuna mana Wata Shekara

Barka da Zagayowan Ranan Haihuwar Fiyayyen Halitta  Annabi Muhammad S.A.W Ubangiji Allah Ya Biya mana Bukatunmu Allah Ya...
25/08/2026

Barka da Zagayowan Ranan Haihuwar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W

Ubangiji Allah Ya Biya mana Bukatunmu
Allah Yabamu Lapiya Da Zaman lapiya Albarka Manzon Allah S.A.W

 πŸ“’πŸ“’πŸ“£Muna Sanar Da Iyayen Yara Cewa Wannan Makaranta Tabude Daukan Sabbin Dalibai Ga Duk Wanda Yake Bukata Zai Iya Zuwa H...
18/08/2026

πŸ“’πŸ“’πŸ“£

Muna Sanar Da Iyayen Yara Cewa Wannan Makaranta Tabude Daukan Sabbin Dalibai

Ga Duk Wanda Yake Bukata Zai Iya Zuwa Harabar Makarantan Koh Ya kira wannan Number 07035459637

ADMISSION ADMISSION 🀏
08/08/2026

ADMISSION ADMISSION 🀏

Wannan Makaranta Ta Karrama Mal.  Yakub Ndotti Maqari Umar  Saboda Kokari da Jajircewa da Hidima Da Yake Yiwa Wannan Mak...
02/08/2026

Wannan Makaranta Ta Karrama

Mal. Yakub Ndotti Maqari Umar
Saboda Kokari da Jajircewa da Hidima Da Yake Yiwa Wannan Makaranta Akowani Lokaci

Ubangiji Allah Yasaka Masa Da Alkhairi

AWARD OF APPRECIATION
Congratulation πŸŽ‰

Wannan Makaranta Ta Karrama Mai Girma Wakilin Wajen Adamawa Mai Jimillan Jambutu ALH. SANUSI ALIYU AWARD OF HONOUR AND E...
02/08/2026

Wannan Makaranta Ta Karrama

Mai Girma Wakilin Wajen Adamawa
Mai Jimillan Jambutu
ALH. SANUSI ALIYU

AWARD OF HONOUR AND EXCELLENCE
Congratulation πŸŽ‰

Best Teacher Of Year 2026Malama Aisha Abba Aliyu
02/08/2026

Best Teacher Of Year 2026
Malama Aisha Abba Aliyu

GRADUATE πŸŽ“ CLASS OF 2026ALLAH YASA ANGAMA A SA'A ALLAH YA ALBARKACI ABUNDA AKA KARANTACongratulations πŸ‘πŸŽ‰
02/08/2026

GRADUATE πŸŽ“ CLASS OF 2026

ALLAH YASA ANGAMA A SA'A
ALLAH YA ALBARKACI ABUNDA AKA KARANTA
Congratulations πŸ‘πŸŽ‰

GRADUATION/SPEECH AND PRIZE GIVING DAY 2026ALHAMDULILLAH MUN GAMA PROGRAM LAPIYA UBANGIJI ALLAH YA MAIDA KOWA GIDA LAPIY...
02/08/2026

GRADUATION/SPEECH AND PRIZE GIVING DAY 2026

ALHAMDULILLAH MUN GAMA PROGRAM LAPIYA UBANGIJI ALLAH YA MAIDA KOWA GIDA LAPIYA

ALLAH YA NUNA MANA WATA SHEKARA

02/08/2026

GRADUATION/SPEECH AND PRIZE GIVING DAY 2026

Address

Jambutu Jimeta Yola
Jimeta

Telephone

+2347035459637

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fakhruddeen Islamiyya Jambutu J/Yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Fakhruddeen Islamiyya Jambutu J/Yola:

Shortcuts

Share

Category