Knowladge Is The Best.

Knowladge Is The Best. KNOWLEDGE IS THE BEST. This is the site that is mainly for education purpose.

To make a mistake is human… but to repeat it is a choice.AREWA, MUFARKA!Kalubale kullum karuwa yake, amma har yanzu babu...
12/04/2026

To make a mistake is human… but to repeat it is a choice.

AREWA, MUFARKA!

Kalubale kullum karuwa yake, amma har yanzu babu cikakken alamun gyara. Shin sai mun jira sai abin da muke gani daga nesa ya iso gare mu kafin mu tashi tsaye?

Gaskiya ita ce — ba shugabanni kaɗai ba, mu talakawa ma muna da laifi. Duk irin mu ɗaya ne.

Mun iya:
– Zagi da tsinuwa
– Gulma da munafunci

Amma ba mu iya:
– Neman mafita
– Haƙuri da tsayawa kan gaskiya
– Hada kai don tunkarar kalubale

To wai me muke jira?

Shin muna tunanin gyara zai zo da kansa ya ce: “Ga ni na zo, me kuke so na yi muku?”

Idan haka muke tunani… to muna yaudarar kanmu.

Lokaci ya yi da za mu canza — ba canjin jam’iyya ba, canjin zuciya da tunani.

Arewa, makomarmu tana hannunmu.

10/02/2026
10/02/2026
10/02/2026
10/02/2026
14/12/2025
25/10/2025

Address

Ringroad
Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Knowladge Is The Best. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category