14/04/2022
Zade anyi angama koma dai mi akayi Allah shine masani Alan hakan
Matasa mu hankalta ba lalebane Dan ka taka rawa a siyasa kadauki gurin duniya ka dorawa shuwagabanni Dan Suma akwai gagarimin kalu bale akan su,bakada tabbas zakaci gajiyar gwamnatin, kilanma abokin adawarku shi zaici yasa yayi yadda yakeso acikin mulkin.