Mallam Abbas Muhammad Jega

Mallam Abbas Muhammad Jega Official Page of Sheikh Mallam Abbas Muhammad Jega, National Vice Chairman II of Jibwis Nigeria

25/09/2026
Ayau Attanin kenan lokacin da Sheykh Abbas Jega ya halarci Jana'izar surikin sa, Alhaji Abbasco Jega, tareda Zuwa gaisuw...
06/04/2026

Ayau Attanin kenan lokacin da Sheykh Abbas Jega ya halarci Jana'izar surikin sa, Alhaji Abbasco Jega, tareda Zuwa gaisuwar ta'aziyyar Malam Yusha'u Dan Barmu Jega, tareda zuwa gaida maras lafiya, wato Alhaji Isah Tsala Jega.
Allah ya gafarta masu, ya kyauta ta karshen mu bayan na su, Allah ya karawa Shehi Lafiya da daukaka... Amin

Abdulqawiyyi Abbas ✍️✍️
17 Shawwal 1447H

Jadawalin Tafsirin watan Ramadan wanda Sheikh Abbas Muhammad Jega da Alaramma Abubakar Adam Katsina za su gabatar. Allah...
17/02/2026

Jadawalin Tafsirin watan Ramadan wanda Sheikh Abbas Muhammad Jega da Alaramma Abubakar Adam Katsina za su gabatar. Allah ya yi musu jagora. Ameen

In sha Allahu Rabbi Yau Lahadi 13/08/1447H dai-dai da 01/02/2026 Sheykh Abbas Jega tareda Alaramma Amiru Argungu Zasu Ga...
01/02/2026

In sha Allahu Rabbi Yau Lahadi 13/08/1447H dai-dai da 01/02/2026 Sheykh Abbas Jega tareda Alaramma Amiru Argungu Zasu Gabatarda Wa'azi Acikin Garin Tungar-Rairai, Argungu Local Gov't, Kebbi State.

Da zaran an kare Sallah la'asar In Sha Allahu Rabbi.

✍️Abdulqawiyyi Abbas

Address

Jega

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mallam Abbas Muhammad Jega posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share