Abu ubaidah bin jarrah academy

Abu ubaidah bin jarrah academy school that was established in 2016 graduated many students in different riwayat hafsu warshu qaluun,Durry and susi

24/06/2025
09/03/2024
Ku koyama 'ya'yanku Alqur'ani,shi kuma Alqur'ani zai koya musu komai.
10/08/2023

Ku koyama 'ya'yanku Alqur'ani,shi kuma Alqur'ani zai koya musu komai.

You are all invited
30/01/2023

You are all invited

SAVE THE DATE 5/2/2023ABU UBAIDAH BIN JARRAH LITAHFEEZIL QURANIL KAREEM JEGASANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!AMADADIN SHUGAB...
26/01/2023

SAVE THE DATE 5/2/2023
ABU UBAIDAH BIN JARRAH LITAHFEEZIL QURANIL KAREEM JEGA

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

AMADADIN SHUGABANNIN WANNAN MAKARANTA MAI SUNA ASAMA
SUNA GAYYATAR YAN UWA MUSULMI ZUWA WURIN GAGARUMAR WALIMAR SAUKAR ALQUR'ANI MAIGIRMA NA DALIBAI 70 TSAKANIN MAZA DA MATA TA RUWAYOYI GUDA 2 HAFSU & WARSHU
WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA INSHA ALLAH
RANAR LAHADI 05/02/2023
LOKACI 9:30AM NA SAFE
WURI AHARABAR MAKARANTAR DAKE CIKIN NYSC PRIMARY SCHOOL BAYAN COLLEGE OF HEALTH TECHNOLOGY JEGA
ALLAH YABADA IKON ZUWA

Walima is loading.....
12/01/2023

Walima is loading.....

Allah ya gafarta Mal Abdussalamin
16/12/2022

Allah ya gafarta Mal Abdussalamin

Address

Jega

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu ubaidah bin jarrah academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Abu ubaidah bin jarrah academy:

Shortcuts

Share

Category