Dandalin yaɗa Da'awar Musulunci

Dandalin yaɗa Da'awar Musulunci Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dandalin yaɗa Da'awar Musulunci, Education, Jega.

23/05/2023

إن تقديم الجهال على العلماء و تولية المناصب الشرعية بالتوارث لمن لا يصح لها،من البدع المجمع على تحريميها.

Ramadan Day 4
05/04/2022

Ramadan Day 4

Muna Gayyatar Kowa Da Kowa.
03/04/2022

Muna Gayyatar Kowa Da Kowa.

Alhamdulillah cigaba da karatun littafin hallul-masa'il damuke gabatarwa duk sati a masallacin alhaji adamu inuwa shiyar...
19/03/2022

Alhamdulillah cigaba da karatun littafin hallul-masa'il damuke gabatarwa duk sati a masallacin alhaji adamu inuwa shiyar ni'ima are'a jega, dafatar Allah yabamu lada yahkuma bamu ikhlasi acikin cigaba da gudanar da wannan aiki🤲

03/03/2022

اللهم الرحمنا بالقرآن

23/02/2022

Wane Mutum Maganar Subhana Maigirma, Kowarriqe Qur'anu Bazai Tsiyace Bah.

19/02/2022

Alhamdulillah Zaman Muhadara Na Farko Daya Gabata Dafatar Allah ya'amsa mana yahkuma bamu lada tare da ikhlasi acikin cigaba da yada da'awar musulunci.

قال النببي صلى الله عليه وسلم: بلغو عني ولو ءاية.
14/02/2022

قال النببي صلى الله عليه وسلم: بلغو عني ولو ءاية.

03/02/2022

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
🤝🤝🤝

*DANDALIN YADA DA'AWAR MUSULUNCI*

💎💎💎💎💎💎💎

Muna farin Cikin sanarda iyan'uwa cewa bisa ga shawarori da aka bayar akan chanzama group suna zuwa Hausa. Anyi matsaya kuma an chanza sunan zuwa Hausa a kafafen mu na sadarwa gabaki daya: WhatsApp, telegram, da kuma Facebook.
Muna bada hakuri sannan insha Allahu za'a ci gaba da kawo karatuka. Yau insha Allahu za'a gabatarda karatu kamar yanda aka saba littafan Zuhdu da risalatun bahawiyyah.

DAGA:Masallacin Alhaji Adamu inuwa shiyar Ni'ima jega LGA kebbi state.

Tareda Ustaz
*Ash-sheikh salman malan Nura
(HAFIZAHULLAH)*

✍️✍️✍️
AbuRufaidah jimajimiy.

02/02/2022

Manufar wannan kafa mai Albarka shine yada da'awa wato kira akan addinin Allah dakuma hada kan yan uwa musulmi domin suzama daya kamar yadda Allah(S.w) yafada a Alqur'ani a suratul_hujraat

*(إنما المومنون إخوة فأصلحوٱ بين أخويكم)*
Wato muminai yan uwan junane Dan haka Allah yace kuyi sulhu tsakanin yan uwan takarku.

Address

Jega

Telephone

+2349033000487

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin yaɗa Da'awar Musulunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Dandalin yaɗa Da'awar Musulunci:

Shortcuts

Share

Category