Darulfikr Qur'an

Darulfikr Qur'an Gembu brance

18/04/2025

Nurrul bayan

Islam
18/04/2025

Islam

18/04/2025

Annabi muhammadu

16/06/2023
Ya Allah muna rokonka kakarba mana ibadinmu Ya Allah kakarbana wannan ibadan damuke gabatarwa ya allah kakarbama ayyukan...
12/06/2023

Ya Allah muna rokonka kakarba mana ibadinmu Ya Allah kakarbana wannan ibadan damuke gabatarwa ya allah kakarbama ayyukanmu na alkhairi kayafemana wanda mukayima kuskure kashiryamu damuda sauran yan uwanmu musulmai kayayemana kuncin duniya da lahira kashigemana gaba ranar gobe kiyama kasakamu a gefen fiyayyen halitta annabi muhammadu s.

06/06/2023

Kungiyar Izala tayi kira ga maniyyata aikin hajji da su zama jakadu na gari.

Kungiyar wa'azin musulunci, mai kira a tsaida sunnah, a kawar da da bidi'a, a tarayyar Najeriya, (JIBWIS), tayi kira ga maniyyata aikin hajji da su zama jakadu na gari yayin gudanar da aikin Hajji da saurar ziyarori da shari'a ta shar'nta a lokacin zaman makkah da madina.

Shugaban kungiyar, Sheikh Abdullahi Bala Lau ne yayi wannan kira a garin jimetan jihar Adamawa, ya kara da cewa dan Najeriya mutum ne mai daraja a ko wace kasa dake fadin duniyar nan, ya zama wajibi ga mahajjatan mu da suyi kokarin tsare mana wannan kima da muke da ita.

Shehin Malamin yace ko wane mahajjaci ya kiyayi shiga kasar saudiyya da abubuwan da kasar ta hana, kuma maniyyata su baiwa jami'an tsaron mu na gida hadin kai a filayen jiragen sama dake fadin kasar, irin su NDLE, Kwastam, da dai sauran su a lokacin tantancewa kafin shiga jirgi.

Sheikh Bala Lau, ya sake jan hankalin Alhazai da dagewa da ibada, musamman a manyan masallatai masu alfarma na Makkah da Madina, domin saduwa da lada mai tarin yawa da Allah ya ware a wadannan masallatai masu daraja. Sheikh yace; Hadisi daga Jabir Dan Abdullah Allah ya karamasa yarda yache Annabi (S.A.W) yace: SALLAH A CHIKIN WANNAN MASALLACHI NAWA (MASALLACIN MADINA) YAFI SALLAH DUBU ACHIKIN WANI MASALLACHIN DA BA SHI BA, SAI DAI MASALLACHIN HARAMI NA MAKKA, (MASALLACIN KA'ABA), DUK WANDA YAYI SALLAH A CHIKIN MASALLACHIN KA'ABA NA MAKKA YANA DA LADA DUBU DARI (100,000). Ibn Maja:1406. Dan haka Alhazai a dage da salloli a wadannan masallatai matukar kana da lafiya.

Hakazalika Shugaban na IZALA yaja hankalin Mahajjata da suyi addu'oi akan Allah ya taimaki wannan sabuwar gwamnati na sabon shugaban Naijeriya, Alhaji Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Alhaji Kashim Shettima. Sheikh Bala Lau yayi addu'oin Allah ya musu jagora akan daidai, ya kuma albarkaci kasar mu baki daya, ya zabo musu wazirai na gari masu gaskiya da rikon amana, wajen ganin sunyi nasara a dukkan abun da s**a a gaba ga kasar mu na alkhairi.

A karshe Sheikh Bala Lau Ya karkare da addu'oin Allah ya kai duk wadanda basu samu zuwa sunyi Hajji ba, wadanda s**a samu zuwa kuma, Allah ya mai da su. Allah yasa ayi aikin Hajji karbabbe, ya bada lafiyar gudanar da aikin ga maniyyata.

JIBWIS NIGERIA 🇳🇬

Amsoshin tambayoyin ku da kuka aikoTare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo HafizahullahShirin da yake amsa tambayo...
06/06/2023

Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/2AtRwiaQIZ4

Ayi sauraro lafiya

Address

Taraba
Jalingo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darulfikr Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share