26/04/2026
I'm counting on your help to receive a ₦7,200 reward. Please click the link to help. Thank you!
Help me to receive a ₦7,200 reward
Click the link to help. Thank you!
13/02/2024
Hiring: Chartered Accountant
Salary: N300,000 - N500,000 monthly.
Location: Sokoto
Employment Type: Full-time
Bachelor's Degree required (Finance, Accounting or Business/Economics)
Professional qualifications such as ACA, ACCA, CFA are an added advantage.
3+ years minimum experience in corporate finance
CV to: [email protected] using the Job Title as the subject of the mail.
16/09/2022
Wata rana manzan allah (saw)
🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱
Yagama ibada yana addu'a yana cewa
Allah ka yafema nana aisha (r.a) zunu
Banta da wanda tasani da wanda bata
Saniba da wanda tayi yanzu da wanda
Zatayi nan gaba duk allah kayafe mata
Ashe nana aisha (r.a) tanaji sai taji wani
Irin dadi sai tace ya rasulillahi (saw)
Nagode sai manzan allah (saw) yace
Wannan addu'ar da nayi miki ita nakewa
Al'ummata akowace sallah
Sallallahu alaihi wasallam
Annabi muhammadu kenan yana kaunar
Al'ummarsa sosai (saw)
Allah yakara mana tsantsar kulafacin
Soyayyar manzan allah (saw) ta gaske
Bata da'awa ba amen
Annabi namune (saw) 🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️
Shalelen ma'aiki saw ✍️
08/09/2022
ASABAR - Dadin Kowa
LAHADI - kwana Chasa'in
LITININ - Labarina
TALATA - Maimaicin Labarina Da Maimaicin Dadin Kowa.
LARABA - Maimaicin Kwana Chasa'in
ALHAMIS - Gidan Badamasi
JUMMA'A - Zaira, Tarkon Kauna
Gaba Daya An Lalata Ma Kwanakin Dake Cikin Sati A Banza Da Wofi. Kullum Jira Kake Sabo Ya Fito.
Shin Kai Wacce Rana Ka Ajiye Domin Koyon Al'Qur'an Mai Girma.
Wace Rana Ka Ajiye Domin Koyon Hadisi Annabi Muhammad (SAW)?
Wace Rana Ka Ajiye Domin Koyon Fiqhu.
Wace Rana Ka Ajiye Domin Koyon Sallah Da Sauran Ayyukan Addini Yakai Dan Uwana?
Ko Kuma Kana Tinanin 'Yar Islamiyyar Da Kaje A Wasu 'Yan Shekaru Ta Isheka?
Shin Kana Nufin Kasan Komai A Fannin Addininka?
Shin Kana Nufin Kasan Komai A Hukunce-Hukuncen Ibadarka?
Littafin Sanin Ibadah Guda Nawa Ka Karanta Guda Nawa Ka Haddace?
Shin Anya Kuwa Ka Haddace Al'Qur'ani Kamar Yarda Labaran Wannan Shirye-Shirye S**a Zauna A Kanka?
Shin Kasan Sunan Sahabban Annabi (SAW) Kamar Yarda Kasan Sunan Dukkanin 'Yan Wasan Fina-Finan Nan?
Awa Daya Zuwa Awa Biya Kake Ba Dukkanin Shirye-Shiryen Nan, Shin Awa Nawa Kake Ba Bautar Allaah A Kowace Rana?
Awa Nawa Kake Warewa Domin Yin Addu'a Akan Lamarin Rayuwarka?
Shin Anya Kuwa Munaso Muga Dai-Dai?
Anya Kuwa Yahudawa Ba Suyi Nasara Ba Akanmu?
Anya Haka Ya Dace Dukkanin 'Ya'yan Musulmi Su Kasance?
To Gyara Kayanka Dai Bazai Zama Sauke Muraba Ba.
Muyi Hattara Al'ummar Jama'a Musulmi Idan Kunne Yaji Jiki Ya Tsira.
Ya Ubangiji Ka Tsare Mana Imanin Mu Kaji Kan Magabatanmu.
Tabbas yana da kyau mu yada wannan zuwa groups da kuma sauran 'yan uwa da abokan arziki
'Yan uwa ya k**ata mu hankalta
Gabaki daya suna kokarin bata mana lokutan mu duka ta hanyar da ba ta yi wa Allah da'a ba.
Allah ya tsarkake mana zukata, kuma ya sa mu gama da duniya lafiya, Ameen
08/09/2022
LABARI MAI KAYATARWA!!!!!
Wani mutum ne yashirya yin wata tafiya. Ya dauki matarsa da ’ya’yansa cikin motarsa s**a k**a hanya.
Ba su yi nisa ba s**a hadu da wani mutum tsaye a bakin hanya.
Ya daga musu hannu s**a tsaya, ya nemi su dauke shi.
Maigida ya tambaye shi: “Wane ne kai?”
Ya ce, “Ni ne dukiya.” Nan take iyalin s**a dau shewar cewa ga abokin tafiya, maganin takaicin duniya.
S**a ce lallai a dauke shi su tafi tare. Dama motar irin babbar Jif din nan ce mai yalwar mazaunai wato (family car), sai s**a dauke shi
s**a tafi.
Suna yin gaba kadan sai s**a tarar dawani mutumin, shi ma a bakin hanya yana dagamusu hannu, sai
maigida ya tsaya.
Ya tambaye shi: “Wane ne kai?”
Ya ce: “Ni ne sarauta da matsayi.
Iyalan na jin haka s**a ce a dauko shi. Domin babu abin da yin sa zai
gagarimutum a duniya, muddin yana da sarauta da matsayi.
Shi ma s**a dauke shi s**a wuce.
Suna kara gaba kadan sai ga wani mutumin tsaye a gefen hanya, shi ma ya daga musu hannu s**a tsaya.
Maigida ya tambaye shi: “Wane ne kai?”
Ya ce: “Ni ne Addini.” Maigida ya waiwayi iyalansa, sai ya ga sun yi jugun-jugun cike da damuwa.
Tun kafin ya nemi shawararsu s**a ce: “Wannan ba abokin
tafiya ba ne. Takura mana zai yi da hukunce- hukuncensa na halal da haram,ya hana mu more rayuwarmu. Ya dai jira nan gaba ma dawo mu
dauke shi bayan mun gama more jin dadin rayuwarmu.”
Maigida ya yarda da shawarar iyalansa, s**a wuce s**a bar
Addini nan tsaye, suna taQama da wadatar dukiya da alfarmar sarauta da matsayi, har s**a ci karfin tafiyar daza su yi.
Suna cikin tafiya sai s**a iso wani wurin binciken ababen hawa,
( cheking Point ). S**a tsaya don suma a duba su. Sojan da ke bincike yace da maigida: “Kai fito mu tafi, tafiyarka ta kare daga nan!” Maigida ya ce: “Kai
kuwa wane ne kai?”
Yace: “Ni ne mala’ikan mutuwa.Ina bincike ne a kan addini. Kai kuwa
ba ka da shi.” Maigida ya ce: “Affff", ai na baro shi a hanya. Bari na koma na dauko shi.”
Mala’ikan mutuwa ya ce: “Ai wannan damar ta wuce ka har abada!” Mai
03/05/2021
ALLAHu Akbar 💗💚📿
Don't ever miss this
Especially this blessed month of Ramadan. 💟📿💚