24/12/2025
Masha Allah!
Alhamdulillah!
Yadda daliban Attasleem Tahfizul Qur'an s**a taka rawa gurin kammala jarrabawansu na zangon farko.
Allah yaqarawa Manzon Allah S.W.A. daraja, ya qara daukaka darajar Al-Qurani da Musulmai baki daya.
Barakallah feekum
14/02/2025
13/07/2024
21/03/2024