Darus Sunnah Islamic School jalingo

Darus Sunnah Islamic School jalingo Darus sunnah Is a good educational school that are teaching both Arabic and English

21/05/2022

Malam menene hukuncin wanda yake wasa da azzakarin sa maniyyi ya fito ? Ko Kuma matar da take sanya yatsa a cikin farjinta ?

Amsa.... Yin haka bai halatta ba kuma yana daga cikin manyan laifu a musulinci..... Yana janyowa mai yin hakan fushi da kuma tsinuwa daga ubangiji ( S.W.A ).... Manzon Allah ( S.A.W ) yana cewa "Mutum bakwai, Allah ya tsine mu su. Kuma bazai dube su da rahama ba ranar al-qiyamah..... Zai ce mu su Ku shiga wuta tare da masu shigar ta.
1. Wanda yake yin Luwadi
2. Wanda ake yin Luwadin dashi
3. Mai yin zina da dabbobi
4. Mai yin zina da uwa/Mahaifiya
5. Sannan kuma yayi da 'yar ta
6. Mai yin zina da hannayen sa (wato mai yin wasa da azzakarin sa da kuma
7. mace mai yin hakan ga al'aurar ta)....sannan shi kuma wannan aiki yana daga cikin irin laifukan da mutanen Annabi Lut ( A.S ) s**a aikata...... Sannan kuma an Ruwaito cewar duk masu yin hakan idan har basu tuba ba..... Zasu tashi a ranar al-qiyamah Hannayen su dauke da ciki ( wato juna biyu ).... Sannan kuma Likitoci masu ilimin sanin lafiyar jikin Bil-adama sun fadi wasu illoli da dama wadan da yin hakan yake haifarwa.
1. Mantuwa mai tsanani ( mantuwar karatu e.t.c )
2. Raunin idanu masu yin hakan idan basu dai na ba, s**a makancewa kafin wani lokaci mai nisa
3. Raunin Al-aura duk mai yin haka, Idan s**a yi Aure s**an yi fama da rashin karfin Azzakari, saboda duk maniyyin da aka fitar dashi da gan-gan baya fita gaba daya. Wannan wanda yayi saura sai ya daskare maka a cikin marar ka.
4. Rashin haihuwa: wan an daskararren maniyyin yana kashe kwayoyin halitta daga jikin Namiji ko Mace.
5. Ciwon hauka da Kuma kaskanci.
Wannan kadan na tsakuro daga cikin irin illolin da yake haifarwa. A jikin Namiji ko Mace.
Dan girman ALLAH kayi/kiyi posting din wannan abin akallah a cikin friends ka/ki koda guda 10 ne. Yadda kusan kowa zai samu. Da groups din ka/ki Wannan wadannan matsalolin a halin yanzu muna facing din su a rayuwa,

Allah yasa mu amfana

Address

Makafi Area Majidadi Ward Taraba State Jalingo
Jalingo
1001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darus Sunnah Islamic School jalingo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category