22/09/2026
Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah.
Muna Kara Mika sakon godiya zuwa GA mahalicci wadda ya yawaita mana Ni'ima a wannan makaranta wadda bazai lissafu Ba, ربنا كما أنعمت علينا فزدلنا.
Bayan haka Hukumar wannan makaranta Tana farin cikin Sanarda iyaye da sauran Al-ummah cewa Daliban wannan makaranta da s**a tafi musabaqa ta jahar Taraba inda s**a Wakilci karamar hukuma, Allah yabusu rasarori na Samun Lashi wasu matakai k**ar haka:-
1. Maryam Muhammad chekene 2nd Position 5 Hizb
2. Fatima Muhammad Inuwa 2nd Position 20 Hizb
3. Maryam Muhammad Dalibi 1st position 30 Hizb
4. Ummu-Adiyya Tanimu lawan 3rd position 60 Hizb.
5. And lastly Ustaz Muhammad Khalil Abdullahi 1st position 60 Hizb with Qira'at Shadibiyya and tafsir (Malami neh a wannan makaranta BA Dalibi bah)
Muna fatan ubangiji yabasu nasara a gaba wato musabaqa ta Kasa wadda za agabatar a Jigawa state insha'Allah.
Sanarwa daga Hukumar makaranta