TAIMAMA
Dauhatul-Qur'an Islamic School, Jalingo
Qur'anic school
06/08/2026
TSOHUWAR AJIYA 👇
Auwal Yunus
Aliyu Sulaiman
Buhari Adam
Na'ima Muhammad Auwal
Dauhatul-Qur'an Islamic School, Jalingo
05/08/2026
Alhamdulillah
04/08/2026
ALLAH YA SAKA DA ALHERI
Mun yi matuƙar farin ciki da ziyarar ɗan'uwa Imam Assuyuɗi a Majlisinmu na yammacin yau, yayin da muke gudanar da bitar littafin Tuḥfatul-Aṭfāl a fannin Tajwidi.
Muna godiya da wannan ziyara ta 'yan'uwantaka. Allah Ya saka masa da alheri, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya albarkaci rayuwarsa da ayyukansa.
@ Dauhatul-Qur'an Islamic School, Jalingo ✅
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Address
Jalingo