05/07/2025
*MUSABAQAR ALQUR'ANI MAI GIRMA 1447/2025*
Wannan makaranta mai Albarka ta shirya tsaf dan fara gudanar da MUSABAQAR ALQUR'ANI MAI GIRMA na Ɗaliban ta da za'a fara yau Asabar Inshallah.
Allah ya bamu Nasara.
https://chat.whatsapp.com/CULeFHNsPGO5IncZQ8Uys8