29/11/2021
Alhamdulilahi
Distrubution granut\rice\coan\milate etc to the compony
29/11/2021
Alhamdulilahi
05/05/2021
Alhamdulillah allah kakawo muna karshen matsalar tsaro kasarmu nig da duniya baki daya inkana da kudi ba kwanciyar han kali in kana talaka hakanan kuma ga tsadar ra yuwa allah ka yi muna afuwa ba don abinda muke aikatawaba kabamu ruwa da damina mai albarka bijahil annabi da alqur ani
Alhadulilah ala kulli halin
Abubuwanda ba mai iyayimasu inba allahba kowa yace zaimasu kar yayakai kowa ashshi(1)rayuwa \mutuwa(2)lafiya\ciyo(3)arziki\talauci(4)ilmi\jahici(5)hauwa\rashin hai huwa allah yasa mugane musan allah shi keyi
Allah kayi muna gata
28/10/2018
allhamdulillahi alah kulli halin
26/10/2018