13/08/2026
A HALIN DA AKE CIKI
Tsohon Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya (Rtd.) IGP Sulaiman Abba, ya yi bayani mai muhimmanci kan dalilin da ya sa kafa ’Yan Sandan Jihohi (State Police) zai taimaka wajen inganta da ƙarfafa tsaro a faɗin Najeriya.
A cewarsa, tsarin ’yan sandan jihohi na iya taimakawa wajen kawo tsaro kusa da al’umma da kuma inganta aikin tsaro a matakin jihohi.
Allah Ya ƙara maka basira da lafiya, kuma Allah Ya sa wannan buri na alheri ya tabbata.