Zaharaddeen Abdulrasheed Sabi'u

Zaharaddeen Abdulrasheed Sabi'u Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zaharaddeen Abdulrasheed Sabi'u, Education Website, Ikara.

21/12/2024
21/12/2024
14/05/2024

MaulanaProf. Ibrahim Maqari

14/05/2024

Allah yakara ilmi Mai Albarka

19/02/2024

SALATIL FATIHI (2)

Ita Salatil fatihi sha'ani ne daga martabar godiya, mai karantata kuma yana cikin ma'abota arzikin azaliyah da inayar muhammadiyyah cikin himmar ahmadiyyah.

Kasani ikhlasi itace manzila ta biyar acikin manziloli tara na maƙamatud-deen salasa, ikhlasi itace ruhin addini gaba ɗayanta.

-ألا لله دين الخالص
-إن الله يحب المخلصين

Ita iklasi manzilace ta biyar da ta dace da martabobi biyar na salatil fatihi. Kamar yadda iblis yake faɗa:

فبعزتك لأغوينهم أجمعين إلا عبادك منهم المخلصين

Ka duba zancen iblis a nan sanan kaduba bayyanar salatil fatihi, iblis yayi ihu saboda an katangeshi daga hadara biyar na salatil fatihi.

(1) Muhammadu (2) Al-fatihi ( 3) Al-khatimi (4) Annasiru (5) Al-hadi

Nafsun muhammadiyyah itace muhammadu (Nasutu) munasiba da Ahlin bi'atur-ridwan

Zuciyar muhammadiyyah itace Al-fatihi (Malakutu) kenan munasiba da Ahlin Uhudu RTA

Hankalin muhammadiyyah itace Al-khatimi (Jabarutu) kenan munasiba da Ahlin Badar RTA

Ruhin muhammadiyyah itace Annasiru (Lahutu) kenan munasiba Ahlin mubashiruna Biljannati RTA

Sirri na muhammadiyah shine Al-hadi (Hahutu) kenan wanda ya dace da khulafa'ul Arba'a

Salatil fatihi martabobi biyar na shugaban Halitta SAW tanada martabar zahiri (ammawa) sai martabar baɗini (khassawa) sai baɗinin baɗini (khassul khas) wacce bata samuwa saida izini sahihi daga shugaba SAW kokuma Shehu tijjani RTA ko wanda shehu tijjani rta yayima izini.

Idan ka karanta salatil fatihi kace Allah yayima hadara biyar na shugaba SAW Salati kenan, sanan kaima kuma Allah zaiyima Nafsu,qalbu, Aƙalu, ruhi, da sirrin ka salati.

Dukkanin sirrin Biyar ishara ne da salatil fatihi ne.

Allah yabamu fahimta mai yawa bijahi hi SAW
Bissalam.

اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى اله حق قدره ومقداره العظيم.

قُلُوبَ جَمِيـعِ الْخَلْقِ أَحْيَا بِنُورِهِوَأَلْسُنَهُمْ أَحْيَا فَزَكَّى وَعَلَّمَـــاNiasse bayee🙏r t aZaharaddeen A...
19/02/2024

قُلُوبَ جَمِيـعِ الْخَلْقِ أَحْيَا بِنُورِهِ
وَأَلْسُنَهُمْ أَحْيَا فَزَكَّى وَعَلَّمَـــا
Niasse bayee🙏r t a
Zaharaddeen Abdulrasheed Sabi'u✍️

07/02/2024

ALAJI BAXA KASAN FACEBOOK DA MUTANE BA SAI KA AMBACI 👉
ANNABI MOHD
✨S A W✨

Mu Leƙa Mu GanoFatawar Maulana Prof. MAQARI....Bayan da na ga faifan na yawo, a matsayina na ɗalibin ilimi sai na duƙufa...
20/01/2024

Mu Leƙa Mu Gano
Fatawar Maulana Prof. MAQARI....

Bayan da na ga faifan na yawo, a matsayina na ɗalibin ilimi sai na duƙufa binciken gano haƙiƙanin fatawar. Shin son zuciya ne ko kuwa baje Kolin ilimi ne?
Sai na samu ilimi ne tsagwaro, amma yana da ɗan nisa. Ga abin da na gani:

(كَالْمَرْأَةِ لَا تَجِدُ مَنْ يَسُدُّ رَمَقَهَا إلَّا لِمَنْ يَزْنِي بِهَا) سَحْنُونَ: وَأَمَّا الْمَرْأَةُ تَخَافُ عَلَى نَفْسِهَا الْهَلَاكَ مِنْ الْجُوعِ وَلَا تَجِدُ مَنْ يَسُدُّ رَمَقَهَا إلَّا لِمَنْ يَطْلُبُ مِنْهَا الزِّنَا فَإِنَّهُ يُسَوَّغُ لَهَا ذَلِكَ لِلْخَوْفِ عَلَى نَفْسِهَا وَيَصِيرُ حَالُهَا حَالَ الْمُكْرَهِ بِتَخْوِيفِ الْقَتْلِ

"Kamar mace ce wadda take jin tsoron rasa ranta saboda yunwa. Sannan ba ta samu wanda zai katange mata wannan buƙatar tata ba, don kar ta halaka, sai dai wanda kawai ya zaɓi ya yi zina da ita sannan ya biya mata buƙatarta, to wannan kam ya halatta gare ta don kawai tsoron rasa rai amma fa. Sai hukuncinta ya zamo k**ar wanda aka tilasta ta hanyar barazanar kisa." Imam Sahunun.
Mai neman wannan zance ya leƙa a littafin

تاج الاكليل لمختصر خليل)5/313)
كتاب الطلاق""ألباب الثانى: فى أركان الطلاق"

Ashe Alƙur'ani da ya ba matafiyin da yunwa take neman kashe shi damar cin mushe(matattar dabba) har ma ya yi guzurin da zai raka shi inda jama'a suke, hakan na nufin an buɗe ƙofa a yi ta cin mushe(haram). A wannan gaɓar ma akwai malaman da suke ganin idan mutum ya kuskura yana jin yunwa ya ƙi cin mushe ya ƙi shan wani abin sha har ya mutu, to wuta zai shiga don shi ya kashe kansa.

Ashe da aka halasta mai tsananin buƙata ya shiga gona ko lambu ya ci abin da ke a lambun ba tare da ya yi guzuri ba, nan ma wata ƙofar ce ta sata aka buɗe?

Shahararren Hadisin nan na mutanen da kogon dutse ya rufe da su, inda kowa ya yi tawassali da aikin alkairinsa sannan Allah ya kuɓutar da su. Ɗaya daga cikinsu wanda 'yar uwarsa take ta zuwa neman taimakonsa, shi kuma ya nace ba zai taimake ta a banza ba, sai dai idan ta ba shi kanta sannan, ƙarshe da ta rasa zabi ta bay

AKWAI RABE RABEN JAHILCI GUDA UKU-31. Jahili: wadda baisani ba amma baya inkarin maganar Malami (maganar ilimi)2. Jahili...
20/01/2024

AKWAI RABE RABEN JAHILCI GUDA UKU-3

1. Jahili: wadda baisani ba amma baya inkarin maganar Malami (maganar ilimi)

2. Jahilin Jahili: wanda yake inkarin maganar Malami aduk lokacin da Malami yayi magana mai nauyi.

3. Jahili murakkabi: wanda (baisani ba kuma baisan baisani ba) idan Malami maganar da tafi karfin hankalin sa zaima iya yiwa Malami rashin ladaba.

Allah yatsare my🤲

~Aliyu Cisse Umar Ndujja

HASASHE: Da'ace zamu samu irinsa guda 10 a dukkan kusurwar Musulmin kasarnan, kasa da shekaru 10 sai an soma jiyo kamshi...
19/12/2023

HASASHE: Da'ace zamu samu irinsa guda 10 a dukkan kusurwar Musulmin kasarnan, kasa da shekaru 10 sai an soma jiyo kamshin mu'amala mai k**a da wacce ta wakana tsakanin sashen Sahabbai zuwa sashensu, sai an fara jiyo kamshin da'awa irin ta magabatan farko,, sai aminci ya game ko ina har wadanda ba Musulmi ba sun daina mugun tanadi akan Musulmi sun dawo suna shigowa Musulunci jama'a-jama'a, sai gaskiya, amana, jinkai, da kuma hadin kai sun zamo mafi girman siffofin Musulmin kasaarnan.

MAI YIWUWA IDAN ALLAH YASO SAI YA AZURTAMU DA HAKAN, DOMIN BABU ABINDA YA GAGARE SHI.

A TAKAICE SHI DIN KALLON MAGANI MAI WARKARWA NAKE MASA GA DUKKAN CUTUTTUKAN DAKE ADDABAR MUSULMI A YAU.

ALLAH YA TSAWAITA KWANA ALFARMAR MANZON ALLAH (S.A.W) Prof. Ibrahim Maqari (H)

Musulunchi Yasamu Karuwa a Zaria, Muna Tsaka Da Majlisi Tare Da Sheikh Abulfathi Sani Attijjani Bauchi a Zawiyyan Mu Dak...
16/12/2023

Musulunchi Yasamu Karuwa a Zaria, Muna Tsaka Da Majlisi Tare Da Sheikh Abulfathi Sani Attijjani Bauchi

a Zawiyyan Mu Dake Sabon Layi Saye Road Tudun Wada Zaria

Muna Rokon Allah Yakarawa Musulunci Rinjaye

ABIN MAMAKI DA YA FARU WAJEN TARON MAULUDI, KO DA SOMA JAWABINSA.  Mun tafi cikin ayarinsa, zuwa wajen wani Mauludi a ci...
13/11/2023

ABIN MAMAKI DA YA FARU WAJEN TARON MAULUDI, KO DA SOMA JAWABINSA.

Mun tafi cikin ayarinsa, zuwa wajen wani Mauludi a cikin garin Kano, bayan an gabatar da shi da soma Jawabi, sai naji mutane suna kururuwar "Bamaso", "Bamaso", ko da na waiga dan naga me su ke cewa "BASASO" sai na samu cewa "Kayan Abinci ake raba musu a dai-dai lokacin, wanda ciki akwai Lemo, Nama (Tsire) da wasu kayan alfarmar da ban iya haddadewa ba, amma sai s**a zabi sauraron jawabinsa a maimakon duk wani abu da za'a raba musu da zai raba musu hankali.

SAI MAMAKI YA KAMANI.

Ka duba irin yanayin halin da ake ciki na tsadar rayuwa a yau, kuma ka duba yadda mutane a yau kusan kowa so yake ya samu free of cost ya diba, amma garesu tsada da kimar sauraron jawabansa, gaba ike da duk wani abin rabo da za'a raba musu, sai na fahimci cewa : Lallai a wannan yanayi da ake ciki, al'umma sun fahimci cewa " SHI DIN NA CIKIN WASU KAYYADADDU DA S**A GAJI SIFFOFI DA DABI'UN KHILAFAR MAGABATA DA KIMAR DUK WANI HARAFI DA ZAI FURTA, YA CHANCHANCI SADAUKARWA AKAN WANI ABU SABANINSA.

ALLAH YA KARA TSAWON KWANA, DA LAFIYA.

ALHAMDULILLAH.

Address

Ikara
ZDINEEY

Telephone

+2348087496153

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaharaddeen Abdulrasheed Sabi'u posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zaharaddeen Abdulrasheed Sabi'u:

Shortcuts

Share