Muassasah Qur'anic School Ibi

Muassasah Qur'anic School Ibi education

21/09/2021

Assalamu alaikum muna sanarda iyayen yara dasu Daliban in Allah yakaimu Ranar Alhamis za'a dawo makaranta Don cigaba da karatu.

24/04/2020

عن أَنَسِ بْنِ مَالِكٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ قَالَ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ : تَسَحَّرُوا فَإِنَّ فِي السَّحُورِ بَرَكَةً رواه البخاري ، ومسلم.

Manzan Allah (S.A.W) yace, " KUYI SUHUR DOMIN CIKIN SUHUR AKWAI ALBARKA"

07/10/2017
11/06/2017

InnaliLLahi wa Inna ilaihi rajiun. Allah yayi wa
SHU'AIBU USMAN MAHMUDA SARKIN BAJI. (dalibi a aji uku kuma yaci jarabawansa na zuwa aji hudu)
rasuwa a safiyar yau lahadi. muna rokon Allah
ya gafarta masa yasa Aljannar Firdausi yazamo
makoma a garemu gaba daya.

Makarantan Haddan ALQUR'ANI kwallin kwaldake garin ibi wurin bada Hutu sakamakonkammala jarrabawanmu na zangon farko,All...
15/10/2016

Makarantan Haddan ALQUR'ANI kwallin kwal
dake garin ibi wurin bada Hutu sakamakon
kammala jarrabawanmu na zangon farko,
Allah ya temakemu.

20/09/2016

Wannan shine makarantan Maljau'ssunnah
dake garin Ibi, wadda ta yaye mahaddata
Alqur'ani da dama, Wanda chikin garin na Ibi
ba Wata makaranta data taba yaye koda
mahaddaci daya, shiyasa har yanzu ba Wata
Makaranta na Hadda a garin sai ita kadai,
makarantu saointa duk yanzu basa nan, kuma
mutani da dama baki da yangari sun amfana
da makarantan, don haka muke kira ga
talakawa da masu kudi, dasuyi gaggawan saka
jarinsu fi sabilillahi a makarantan ta hanyan
Gina mata ajujuwa don karatu dakuma
tallafawa maluman don yazamanto musu
sadaqa mai gudana, da zasuci gajiyarsa ranar
alqiyama, Allah yabamu ikon taimakawa.

Address

Izala Masque Ibi
Ibi

Opening Hours

Monday 07:00 - 01:00
Tuesday 07:00 - 01:00
Wednesday 07:00 - 01:00
Thursday 07:00 - 01:00
Friday 07:00 - 01:00
Saturday 07:00 - 01:00
Sunday 07:00 - 01:00

Telephone

+2347067515916

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muassasah Qur'anic School Ibi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category