Masjid Sheikh Ahmad Tijjani Hadejia

Masjid Sheikh Ahmad Tijjani Hadejia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masjid Sheikh Ahmad Tijjani Hadejia, Educational Research Center, Hadejia.

The Sheikh Ahmad Tijjani Masjid is for all Muslims intended to serve as an educational resource center that will promote Love, Unity, and prosperity among Muslims Umma

Yanzu haka babban limamin wannan masallaci yana gabatar da tafsiri kamar yadda aka saba.
15/03/2024

Yanzu haka babban limamin wannan masallaci yana gabatar da tafsiri kamar yadda aka saba.

Babban limamin Masarautar Hadejia, Sheikh Yusuf AbdulRahman yake gabatar da jawabi a wajen taron tufatar da marayu karka...
23/02/2023

Babban limamin Masarautar Hadejia, Sheikh Yusuf AbdulRahman yake gabatar da jawabi a wajen taron tufatar da marayu karkashin jagoranci n Qafilatul mahabba.

Alhamdulillah! Alhamdulillah!!Mai girma dan majalissar Jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barrister Abubakar Jall...
04/11/2022

Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Mai girma dan majalissar Jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barrister Abubakar Jallo, ya samar da solar a wannan masallaci. Muna masa fatan alhkairi, da fatan Allah Ya cika masa burikansa, Allah Ya saka masa da alkhairi. Muna godiya sosai

26/06/2022

Qafilatul Mahabba karkashin jagorancin professor Ibrahim Maqary suna gabatar da taro yanzu haka a cikin wannan masallaci. Manufar taron shi ne domin raba kayan sallah da kudin dinki ga marayu.

26/06/2022

Qafilatul Mahabba under the auspice of Professor Ibrahim Maqary are currently presenting an occasion in the mosque premises. The purpose of gathering is to distribute some packages to the orphans.
May Allah to continue help those that helps others.

Address

Hadejia

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349021814641

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Sheikh Ahmad Tijjani Hadejia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Masjid Sheikh Ahmad Tijjani Hadejia:

Shortcuts

Share